18/09/2026
JAMI'AN TSARO SUNYI NASARAN CAFKE BARAWON MASHIN A ALKALERI
Jami'an tsaron soji dake binciken ababen-hawa (checkpoint) dake kan hanyar Alkaleri zuwa Bauchi sun samu nasarar k**a wani barawon mashin da ake zargin ya satota ne daga cikin garin Alkaleri.
Lamarin ya farune bayan da sojojin s**a samu bayanai na sirri daga wani bawan Allah.
Mutanen Alkaleri sun dade suna kokawa akan sace-sace na mashuna a garin.