Alh Bala Wunti Support Movement 2027

Alh Bala Wunti Support Movement 2027 This Is the official Page of Alhaji Bala Wunti Support Movement 2027

Dr. Bala Wunti has extended his goodwill to nearly every corner of Bauchi State. His vision is not driven by personal am...
09/04/2026

Dr. Bala Wunti has extended his goodwill to nearly every corner of Bauchi State. His vision is not driven by personal ambition, but by a genuine commitment to uplift the people of the state and foster sustainable development through the empowerment of youth, enabling them to become self-reliant and productive members of society.

Indeed, Dr. Bala Wunti stands as a leader for all an individual devoted to service, compassion, and the advancement of the common good. His dedication to humanity is evident and widely acknowledged.

I, Cmrd. Ibrahim Kawu, hereby express my sincere hope and aspiration that Dr. Bala Wunti will emerge victorious and become the Governor of Bauchi State in the forthcoming 2027 elections, by the grace and will of Almighty God.

A yau, Dr Bala Wunti ya gabatar da muhimman jawabai masu cike da ma’ana da hangen nesa, inda ya sake fito da manufarsa a...
08/04/2026

A yau, Dr Bala Wunti ya gabatar da muhimman jawabai masu cike da ma’ana da hangen nesa, inda ya sake fito da manufarsa a fili ga al’umma.

Ya bayyana cewa amsa kiran da yayi na tsayawa takarar gwamna yayi ne badon komai sai domin yayi wa daukacin al’ummar Jihar Bauchi aiki baki ɗaya, ba tare da nuna wariya ko bambanci ba.

Haka kuma, ya yi watsi da jita-jitar da wasu ‘yan adawa ke yadawa cewa zai fifita mutanen Wunti ne kawai idan ya samu dama.
A cewarsa, wannan magana ba ta da tushe, domin zuciyarsa tana tare da Bauchi gaba ɗaya.

Domin ƙara tabbatar da wannan manufa, ya kira kansa da suna “Bala Bauchi”, yana mai nuna cewa Bauchi ce a gabansa, kuma kowa nasa ne ba tare da bambanci ba.

Ya kuma yi kira ga masoyansa da su guji duk wani rikici ko gaba da juna, yana jaddada cewa tafiyarsa ba ta ginu a kan gaba ko tsangwama ba, domin siyasa ra’ayi ce, kuma kowa na da ‘yancin zaɓi.

A ƙarshe, ya nuna matuƙar jin daɗi da godiya ga masoya da magoya bayansa, musamman waɗanda ke nuna masa ƙauna da kuma waɗanda ke ba da gudummawa wajen ci gaban tafiyar.

Wannan jawabi ya sake tabbatar da cewa tafiyar Dr Bala Wunti tafiya ce ta haɗin kai, gaskiya da kishin al’umma.

TA'AZIYYA Alhaji Bala Maijama’a Wunti ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi Abdullahi Koli, inda ya bayyana rasuwa...
08/04/2026

TA'AZIYYA Alhaji Bala Maijama’a Wunti ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi Abdullahi Koli, inda ya bayyana rasuwarsa a matsayin babban rashi ga al’umma baki ɗaya.

A yayin ziyarar, Dr. Bala Wunti ya nuna alhini tare da jajantawa iyalan, yana mai jaddada cewa marigayin ya rayu ne cikin sadaukarwa, jajircewa, da kuma kishin ci gaban jama’a.

Ya kuma yi kira ga iyalan da su kasance masu haƙuri da haɗin kai, tare da ƙarfafa musu gwiwa da su ci gaba da rike kyawawan dabi’u na gadon da marigayin ya bari.

Haka kuma, Dr. Wunti ya tabbatar da cewa zai ci gaba da kasancewa tare da iyalan marigayin, yana ba su goyon baya a wannan lokaci na jimami da ma bayan haka.

A madadin iyalan, sun nuna godiya matuƙa bisa wannan ziyara da kuma kalaman ƙarfafawa da addu’o’i da aka yi musu.

An yi addu’o’in Allah ya jikansa da rahama, ya gafarta masa, tare da bai wa iyalansa haƙurin jure wannan babban rashi.

🤲 Allah ya jikansa da rahama

08/04/2026

Kuyi F0llow 👉 Alh Bala Wunti Support Movement 2027

Nasarar dai insha Allah sabon gwamna💪✍️ Alh Bala Wunti Support Movement 2027
08/04/2026

Nasarar dai insha Allah sabon gwamna💪

✍️ Alh Bala Wunti Support Movement 2027

GOYON BAYAN TAKARAR DR. BALA WUNTI YA KARU A BAUCHI TA KUDUƘungiyar Bala Wunti Movement ta shirya wani muhimmin taron ji...
07/04/2026

GOYON BAYAN TAKARAR DR. BALA WUNTI YA KARU A BAUCHI TA KUDU

Ƙungiyar Bala Wunti Movement ta shirya wani muhimmin taron jin ra’ayin al’umma a yankin Bauchi ta Kudu, domin tattaunawa kan batun takarar gwamnan Bala Wunti.

A yayin taron, al’ummar yankin sun bayyana cikakkiyar amincewarsu da wannan kudiri, inda s**a nuna goyon baya dari bisa dari (100%) ga Dr. Bala Wunti. Mahalarta taron sun jaddada cewa suna tare da shi domin ganin an samu shugabanci nagari da zai kawo ci gaba mai dorewa a jihar.

Taron ya nuna karuwar farin jini da karɓuwar Dr. Bala Wunti a tsakanin al’ummar Bauchi ta Kudu, wanda hakan ke kara karfafa hasashen samun gagarumin goyon baya a siyasance.

07/04/2026

Bala Wunti Gida Gida A Jahar Bauchi Zabin❤️ Al Ummar Jahar Bauchi Gwamnan Jahar Bauchi 2027 Sai Bala Wunti 🙏🙏

Address

Toro
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh Bala Wunti Support Movement 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share