Zangon Arewa Tv

Zangon Arewa Tv Kafar Yada Labaran Da S**a Shafi Arewacin Najeriya

19/05/2026

RAYUWA TANA SAUYAWA.

Tareda Balkisu Abbass

APC ta tantance Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau Ibrahim Jibrin cikin masu neman takarar Sanatan Kano...
09/05/2026

APC ta tantance Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau Ibrahim Jibrin cikin masu neman takarar Sanatan Kano ta Arewa.

TIRKA TIRKA:Hotuna: Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso tare da tsohon dan takarar shugaban ƙasa, Pe...
09/05/2026

TIRKA TIRKA:

Hotuna: Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso tare da tsohon dan takarar shugaban ƙasa, Peter Obi sun isa wurin da ake gudanar da babban taron jam'iyyar NDC na ƙasa dake Abuja.

📸 Zangon Arewa Tv

BAUCHI DA LABARI:Yanzu yanzu an gama tantance Sanata Shehu Buba Umar a matsayin Dantakarar Gwamnan Jihar Bauchi 2027 a J...
09/05/2026

BAUCHI DA LABARI:

Yanzu yanzu an gama tantance Sanata Shehu Buba Umar a matsayin Dantakarar Gwamnan Jihar Bauchi 2027 a Jamiyyar APC,
Allah tabbatar mana da Nasara cikin sauki.

KOWA YAFADI GASKIYA:Wane abu guda yankinku ya mora da Gwamnatin Shugaba Tinubu
09/05/2026

KOWA YAFADI GASKIYA:

Wane abu guda yankinku ya mora da Gwamnatin Shugaba Tinubu

MASU ABU DA ABUNSU: APC ta tabbatarwa da Gwamnan Neja Umaru Bago tikitin takarar neman fallen mulki na biyu.
09/05/2026

MASU ABU DA ABUNSU:
APC ta tabbatarwa da Gwamnan Neja Umaru Bago tikitin takarar neman fallen mulki na biyu.

Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya faɗi hakan ne yayin hira da ƴan jarida ranar Jumaʼa a Gombe.
09/05/2026

Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya faɗi hakan ne yayin hira da ƴan jarida ranar Jumaʼa a Gombe.

Gwamnatin Kano ta nuna yatsa ga kungiyar Amnesty kan batun kisan mutane 5 bayan rantsar da Murtala Sule Garo a matsayin ...
08/05/2026

Gwamnatin Kano ta nuna yatsa ga kungiyar Amnesty kan batun kisan mutane 5 bayan rantsar da Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna - Karin bayani a sashen sharhi.

Hoto: Sanusi Bature D-Tofa (Facebook)

Gombe State has, by most fair judgments, enjoyed steady leadership since Nigeria returned to democracy in 1999. This did...
08/05/2026

Gombe State has, by most fair judgments, enjoyed steady leadership since Nigeria returned to democracy in 1999. This did not happen by chance. It is the result of leaders who, even from different political parties, chose to build on what they met instead of starting all over again.

Read more:
https://dailytrust.com/gombe-2027-facing-the-real-challenges/

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zangon Arewa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category