DGD Reporters

DGD Reporters Baba Kauran/Yakubu
Truth progress and leadership

12/10/2026
11/10/2026

Alo Na Dr Yakubu Adamu

11/10/2026

Thank you Baba KAURA

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUH!Abokinmu Auwal Musa Sa'eed  Dan-Wankan Dan-Galadiman Duguri, Yana farin ciki...
11/10/2026

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUH!

Abokinmu Auwal Musa Sa'eed Dan-Wankan Dan-Galadiman Duguri, Yana farin cikin gayyatar ƴan uwa da masoya Kaura da Yakubu Adamu zuwa babban taron ba da tallafin kayan masarufi, tare da karɓar ƙarin magoya baya mutum 60 daga jam’iyyun adawa zuwa APM MAI ROGO.

RANA: Talata, 13/10/2026
📍 WURI: Bayan Vocational, wajen Masallacin Izala da Ɗariƙa.
⏰ LOKACI: Ƙarfe 3:30 na yamma.
Zai gudanar da wannan rabon tallafi ne a madadin masu gidansa:

Sen. Bala Abdulkadir Mohammed, Hon. Yakubu Adamu PhD, Engr. Shamsudeen Bala Mohammed da Alh. Nura Adamu (Ogan-Oga).

Kasancewarmu tare za ta ƙara mana ƙarfi da haɗin kai wajen gina tafiyar APM MAI ROGO.

Muna fatan samun halartarku. Allah Ya ba mu ikon halarta cikin ƙoshin lafiya, Ya kuma ba mu nasara. Amin Ya Rabbal Alamin! 🤲💚💪

Sai abunda kace! Dan Hajiya Aisha, mijin Hajiya Aisha, uban Hajiya Aisha, Dan Baba Kaura, jikan Muhammadu, Dan Sarki, ji...
08/10/2026

Sai abunda kace! Dan Hajiya Aisha, mijin Hajiya Aisha, uban Hajiya Aisha, Dan Baba Kaura, jikan Muhammadu, Dan Sarki, jikan Sarki, Dan Gwamna, abokin Gwamna, mai jiran gado Dr. Yakubu Adamu Engr. Sir Shamsudeen Bala Mohammed Cigarin Alkaleri, Dan Galadiman Duguri II. 💪🔥

Wagga Rubutu na fansarwa
DG, Deputy Chief of Staff, Chairman Bauchi Decide, Dokajin Liman Katagum, Dokajin Inkil, CEO Jarmai Garden, Chairman DGD Project 2027.

Muna alfahari da kai, DG Musa A Usman Yakubu. Jagora mai kishin al’umma, jajirtacce kuma mai son cigaban matasa. Allah Ya ƙara maka lafiya, basira da nasara a tafiyarka Ubangiji yamaka Gwamna Dr

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DGD Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share