Yakubu PhD Media TV

Yakubu PhD Media TV Baba Kauran/Yakubu
Truth progress and leadership

Mai Girma Sir Shamsudeen Bala Mohammed S — Shugaba nagariH — Haziƙi mai basiraA — Aminin jama’aM — Mai mutunciS — Sadauƙ...
10/08/2026

Mai Girma Sir Shamsudeen Bala Mohammed

S — Shugaba nagari
H — Haziƙi mai basira
A — Aminin jama’a
M — Mai mutunci
S — Sadauƙi ga al’umma
U — Uban alheri
D — Dattijo mai hikima
D — Daraja da karamci
E — Ƙwararren masani
E — Ƙaunataccen mutum
N — Nagari mai gaskiya

Babanmu Senator Bala Abdulkadir Mohammed

B — Babban mutum mai hangen nesa
A — Abin alfahari ga jama’a
L — Lallausan hali mai tausayi
A — Alheri ba ya rabuwa da shi

MUTUM MAI DARaja, ZUCIYA MAI KYAU!

🔵 YAKUBU ADAMU GIDA-GIDA POLITICAL MOVEMENT 🔵MATA SUNA TARE DA DR. Yakubu Adamu 💪❤️Alhamdulillah! A jiya mun ci gaba da ...
10/08/2026

🔵 YAKUBU ADAMU GIDA-GIDA POLITICAL MOVEMENT 🔵

MATA SUNA TARE DA DR. Yakubu Adamu 💪❤️

Alhamdulillah! A jiya mun ci gaba da wannan gagarumar tafiya ta YAKUBU ADAMU GIDA-GIDA POLITICAL MOVEMENT, inda muka ziyarci Ningi, Burra da Ari, domin rabon fom tare da tallafa wa mata, cikin fatan ganin nasarar Dr. Yakubu Adamu.

Wannan tafiya tana gudana ne ƙarƙashin jagorancin Alhaji Sani Alakeri (Sardaunan Alakeri) kuma Khalishin Maino, waɗanda suke ƙoƙari wajen ganin wannan tafiya ta isa ga al’umma.

Jiya, mun isa Burra da misalin ƙarfe 10:00 na Dare inda muka samu damar raba fom tare da bayar da tallafi ga mata.

Cikin ikon Allah, mata sama da 700 ne s**a amfana da wannan tallafi, kuma sun nuna cikakken goyon baya da haɗin kai 100% ga wannan tafiya. Ta APM❤️💪

Wannan ba ƙaramin abin farin ciki ba ne. Muna godiya matuƙa ga Allah, sannan muna godiya ga waɗannan mata da al’ummar Burra bisa irin yadda s**a tarbe mu da kuma nuna goyon baya.

Tafiya ta fara, kuma tana ƙara ƙarfi! 🚀

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!










Matashi a cikin matasa akwai alheri, domin yana ƙoƙari wajen tallafa wa masu buƙata gwargwadon abin da Allah Ya h**e mas...
27/07/2026

Matashi a cikin matasa akwai alheri, domin yana ƙoƙari wajen tallafa wa masu buƙata gwargwadon abin da Allah Ya h**e masa.

Hakika, tafiyar Dr. Yakubu Adamu tana cike da alheri. A yau ne tare da tawagar Abdulkadir Adamu S.A FINANCE sun kai ziyara Ta Musanmman bayan Tsohon filin jirgin sama (Airport), inda s**a gudanar da rabon tallafi ga mata masu buƙata.

Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara musu lafiya, hikima da ikon ci gaba da yi wa al'umma hidima ubangiji ya daukaka APM Ubangiji yabaiwa Dr Yakubu Adamu nasara

26/07/2026

Thank you My friend's 15k followers

Yakubu Connect NetworkA yau wannan ƙungiya ta gudanar da gagarumin Mega Rally daga Fada zuwa Jahun, ƙarƙashin jagorancin...
26/07/2026

Yakubu Connect Network

A yau wannan ƙungiya ta gudanar da gagarumin Mega Rally daga Fada zuwa Jahun, ƙarƙashin jagorancin Abdurahaman Sudex, wanda shi ne jagoran ƙungiyar.

Mambobin ƙungiyar sun nuna cikakken goyon baya da ƙauna ga Yakubu Adamu tare da bayyana fatanmu na ganin ya zama Gwamna. Muna addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba shi nasara idan hakan alheri ne, Ya kuma tabbatar da abin da ya fi zama alheri ga al'umma. Amin.

Haka muke Zubewa Aqasa Domin Neman Tabbarakin iyayen Qasa Na azabi Dr Yakubu Adamu Amatsayin Gwamna a jihar Bauchi da ik...
26/07/2026

Haka muke Zubewa Aqasa Domin Neman Tabbarakin iyayen Qasa Na azabi Dr Yakubu Adamu Amatsayin Gwamna a jihar Bauchi da ikon Allah

"Yā Ḥayyu, Yā Qayyūm, ga bawanka nan. Ba ni da wani mai tsayawa mini sai Kai. Na yi tawassuli gare Ka, Ya Ubangijina. Ka...
26/07/2026

"Yā Ḥayyu, Yā Qayyūm, ga bawanka nan. Ba ni da wani mai tsayawa mini sai Kai. Na yi tawassuli gare Ka, Ya Ubangijina. Ka buɗe mini ƙofofin alheri, Ka yaye mini duk wata damuwa, Ka biya mini bukatuna, Ka gafarta mini zunubaina, Ka shiryar da ni zuwa ga abin da Ya fi alheri a duniya da Lahira. Amin."

Aminan juna Muna kiransu Hassan da Hussaini
25/07/2026

Aminan juna Muna kiransu Hassan da Hussaini

22/07/2026

Masha Allah Alhamdulilah Mai Dr Yakubu Adamu Yasake Baiwa Matasa Uku kujeran umrah da yanman Nan Alhamdulilah APM Nasara

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yakubu PhD Media TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share