Addau Abubakar

Addau Abubakar ✅content creation
✅writter
✅social media creator
✅reasearcher base on health
✅propessional social media jokker

09/02/2026

Wannan Azumin ma insha'Allah baza'asha bakar masifar tsadar abinci ba.

Akwai sauki sosai fiye da last year.
Alhamdulillahi.

08/02/2026

Big shout out to my newest top fans! Bilkeesu Abduol Bature, Yasir Suleiman Ibrahim , Hamza Abubakar Kabak, Muhammad Adamu Sabo, Clãūdĩø one for love , RB Rabe, Prince Muhammad, Malan Musa, Khadeeajart Uthman, Aisha Ahmad, Huzaifa Bello, Aliyu Ibrahim, Abdullahi Raubil Ismail, Sadaru Ummu, Sadiya Ummar, Abu Sadiq Brahsam, Abubakar Bala, Abubakar Aliyu Sheriff, Queen Zafiha, Bin'tu Abdulrahman, Maryam Shehu Usman, Hafsat Haruna, Hudu Dakat, Bello Umar Kallau, Fatima M Abubakar Fatima, Aysha Muhammad

06/02/2026

Istigifari yana kankare zunubai yana janye talauci kuma ana amsan Adduan mai yawaita istigifari
ASTAGFIRULLAH

06/02/2026

Duk lauyan da yake tsayawa yana kare ‘yan ta’adda, muna roƙon Allah Ya jarabce shi da mummunar ƙaddara a rayuwa.

06/02/2026

Babu mai iya baka abinda Allah bai baka ba, babu mai iya hana maka abinda Allah Ya nufa ka samu

Malammai sunyi shiru, yan media sunyi shiru, attajirai sunyi shiruBabu wanda yake magana akan matsalar tsaroYau ta kai z...
05/02/2026

Malammai sunyi shiru, yan media sunyi shiru, attajirai sunyi shiru

Babu wanda yake magana akan matsalar tsaro

Yau ta kai za'a iya kashe sama da mutum 170 amma shiru 😭

05/02/2026

💰🤑
Nawa xa'a qara a account dinka su cika million daya!?💰🤑

05/02/2026

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all your support! Geo Forest Jr., Scottish

04/02/2026

allahuma balligna Ramadan

04/02/2026

Tsakaninka Da Allah idan akace ka zabi Mata za a aurama a friend dinka na Facebook wa zaka zaba ?

02/02/2026

Address

Saulawa Area
Bena

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Addau Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Addau Abubakar:

Share