Kasim Dauda

Kasim Dauda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kasim Dauda, Social Media Agency, Bichi.

ABDUL MATARO DORAYI on street performance 🔥🔥🔥
09/04/2026

ABDUL MATARO DORAYI

on street performance 🔥🔥🔥



09/04/2026

Don't use your phone while charging ❌❌❌

09/04/2026

ABDUL MATARO DORAYI

03/04/2026

Hon. AU Bichi
Alkhairi Ne

01/04/2026

Hon. Abdullahi Umar Bichi Duk yafi su chan chanta, kaima kasan haka, kamada kishin al'ummar sa da tsantsar kishin yankin sa.

Ya Allah Munyi Tawassali Da Sunayenka Tsarkaka Da Annabinka Annabi Muhammadu S A W. Ka Amsa Addu'oin Masoya. Kabawa Wann...
31/03/2026

Ya Allah Munyi Tawassali Da Sunayenka Tsarkaka Da Annabinka Annabi Muhammadu S A W. Ka Amsa Addu'oin Masoya. Kabawa Wannan Bawa Naka Hon. Abdullahi Umar Bichi, Nasara Aduk Abin Daya Saka Agaba.

Mu kuma zamu cigaba da baka cikakken hadinkai da goyon baya, bi'iznillahii🙏🙏🙏.

It’s Youth O’clock ✊🏿
Dauda kasim Bichi ✍️.

Kunsan dadin matashi amatsayin Jagora kuma kunga irin cigaban jagorancin a zahiranche saboda haka Ina kara kira ga al'um...
30/03/2026

Kunsan dadin matashi amatsayin Jagora kuma kunga irin cigaban jagorancin a zahiranche saboda haka Ina kara kira ga al'ummar Bichi da su kara farkawa musamman matasa dan ganin, Matashi amatsayin Jagora.

Hon. Abdullahi Umar Bichi, ogah yanda ka kudiri niyyar zama jagoran mu, ubangiji Allah ya dafa maka, Allah yabiya maka bukatunka na Alkhairi duniya da lahira Don Alfarmar Annabi sallallahu alaihi wassalam.

It’s Youth O’clock ✊🏿
Dauda kasim Bichi ✍️.

DA DUMI-DUMI: Wani Yanayi Mai Ban Tsoro Ya Mamaye Birnin Tel Aviv Yayin Da Dubban Hankaki S**a Rufe Sararin SamaniyaRaho...
26/03/2026

DA DUMI-DUMI: Wani Yanayi Mai Ban Tsoro Ya Mamaye Birnin Tel Aviv Yayin Da Dubban Hankaki S**a Rufe Sararin Samaniya

Rahotanni daga kasar Isra'ila sun bayyana wani bakon al'amari da ya jefa mazauna birnin Tel Aviv cikin fargaba da dar-dar, inda aka hango dubban hankaki suna shawagi tare da barin birnin a gungu guda, lamarin da ya dauki hankalin duniya matuka.

A cikin al'adu da dama na duniya, irin wannan tururuwa ta bakaken tsuntsaye musamman hankaki, ba a kallonsa a matsayin lamari na rayuwa kawai. A tarihi, ana fassara bayyanarsu a matsayin wata alama ta mutuwa, yaki, ko kuma mummunan barna da ke tunkarowa.

Hotunan bidiyo da shaidun gani da ido sun nuna yadda garken tsuntsayen s**a rufe samaniyar birnin, wanda hakan ya kara rura wutar fargaba a daidai lokacin da yankin ke fama da zazzafan rikici da rashin tabbas.

Duk da cewa masana kimiyyar halittu sun bayyana cewa sauyin dabi'ar tsuntsaye na iya faruwa sakamakon sauyin yanayi, hayaniya, ko kuma wata matsala ta muhalli, masu fassara al'amura na kallon wannan a matsayin wani babban sako na gargadi game da abubuwan da ka iya faruwa nan gaba.

A halin yanzu, wannan lamari ya zama babban abin tattaunawa, inda mutane da dama ke neman ma'anar abin da hakan ke nufi ga makomar yankin da ma duniya baki daya.

Mene ne ra'ayinku dangane da wannan al'amari? Kuna ganin hakan wata alama ce ta wani gagarumin tashin hankali da ke tafe, ko kuwa canjin yanayi ne kawai na halitta? Ku bayyana mana a sashin sharhi.

DA ƊUMI-ƊUMI: Jiragen Dakon Iskar Gas Guda Biyu Na Kasar Indiya Sun Wuce Ta Mashigar Strait Of Hormuz Bayan Sun Biya Kud...
25/03/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Jiragen Dakon Iskar Gas Guda Biyu Na Kasar Indiya Sun Wuce Ta Mashigar Strait Of Hormuz Bayan Sun Biya Kudin Harajin Da Iran Ta Gindaya Ga duk Jirgin Da Zai Wuce.

Hukumomin India sun biya Dala miliyan 2 Kimanin Biliyan 3 Domin samun damar wucewar kayen su.

A ci gaba da gashi IRAN 🇮🇷😍


03/03/2026

Address

Bichi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasim Dauda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share