23/08/2025
GAYYATA ! GAYYATA !! GAYYATA !!!
KWAMITIN ILIMI NA MAIGIRMA DANMAJALISAR TARAYYA MAI WAKILTAR KARAMAR HUKUMAR BICHI HON. ENGR (DR) ABUBAKAR KABIR ABUBAKAR BICHI (FOE). KARKASHIN GIDAUNIYAR MARIGAYI KABIRU ABUBAKAR BICHI.
Wannan Kwamiti Mai suna a Sama na farin cikin Gayyatar Daukakin Dalibai yan' Aji Uku NCE (III) na Kwalejin Ilimi ta Tarayya dake Bichi wato FEDERAL COLLEGE OF EDUCATION (TECH) BICHI 'yan Aji Uku wato (NCE III) zuwa wajen tantancewa kamar haka;
a. Dalibai Mata 'Yan Aji Uku Za'a Tantacesu Ranar Alhamis 28/08/2025
b. Dalibai Maza 'Yan Aji Uku Za'a Tantacesu Ranar Juma'a 29/08/2025
c. Dalibai maza da Mata wadanda Basu Sami damar halattaba Ranar Asabar 30/8/2025
Saboda haka ana Umartar Dukkanin Dalubai da suzo da takardu kamar haka:
1. Remita ta biyan kudin Makarantar na Rabin Zangon Karatu wato (2nd Semester Remita)
2. Katin shaidar zama Dan kasa ( National ID Card)
3. Shaidar zama Dan Bichi ( Indigene Certificate)
4. Shaidar gama Makaranta Firamare ( Primary Certificate)
5. Shaidar gama Makarantar sakandire (SSCE Certificate)
6. Katin Zabe ( Voters Card)
7. Takardar samun Shaidar Gurbin Karatu ( Admission Letter)
8. Hoton Dalibi/Daliba guda daya ( 1 recent Passport)
Da Sauran takardu mallakin Dalibi ko Daliba Wanda zasu zame masa Shaida a wajen Tantacewar.
Lokaci: 10:00 na Safe na kowace ranar da aka ambata a baya
Wuri: FCE (T) Bichi, Lecture Theater Bichi .
A Iso Lafiya.
___________________
Jamilu Halliru (Master)
Jami'in Yada Labarai da kuma Hudda da 'Yan Jaridu na Maigirma Danmajalisa.
A madadin Kwamitin Ilimi, Karkashin Jagoranci Dr. Habibu Usman Abdu.