Nupe Tijjaniyya tv

  • Home
  • Nupe Tijjaniyya tv

Nupe Tijjaniyya tv NUPE Tijjaniyya Updatea, Preaching, Zikir, Dawah , Giving biography of SHEIKHs in Kinnupe kpata Inshallah 🙏♥️

17/08/2025

WALLAHI GASKIYA NE 🤌 ZAKIN FAIDHA KA KOYA MUSU .....

17/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammad Muhammad Tangbo, Alhaji Zubeiru

Anyi Wata Mace Karuwa Marar Kunya a Cikin Garin Madina . Watarana Tazo Wuce wa Ta Kusa Da In Da ANNABI S.A.W Ke Zaune Da...
05/08/2025

Anyi Wata Mace Karuwa Marar Kunya a Cikin Garin Madina . Watarana Tazo Wuce wa Ta Kusa Da In Da ANNABI S.A.W Ke Zaune Da Sahabban shi Suna Cin Nama . Sai Karuwar Nan Tace Don ALLAH Ku Bani Naman Nima Zan Ci Har Sun Dauka Sun Mika Mata . SAI TACE NI NA BAKIN ANNABI S.A.W NAKE SO ZANCI . Abun Dai Bai Yiwa Sahabbai Dadi Ba Amma Sai ANNABI S.A.W Ya Tattauna Naman a Bakin sa Mai Albarka Sannan Ya Bata Ta Karba Ta Cinye . Tun Daga Wannan Rana Halayen Ta Sun Canja Kuma Ta Zama Salihar Mace, Kuma Nan Take kunya ta lullubeta kuma daga ranar tadaina zina albarkacin yawun MANZON ALLAH [SWA] ALLAH MANA RAHAMA ALBARKACINSA

Idan kai masoyin annabi saw ne ka tura zuwa group saboda yen uwa Tashar Fairah

Nupe Tijjaniyya tv ✍️

INNALILLAHI WAHINA ILLEHIN RAJIUUN 😭😭😭😭😭😭😭😭 We Lose One of A great Legend in NUPE INDUSTRY NOW .....PRINCE AHMED CHADO K...
29/07/2025

INNALILLAHI WAHINA ILLEHIN RAJIUUN 😭😭😭😭😭😭😭😭

We Lose One of A great Legend in NUPE INDUSTRY NOW .....

PRINCE AHMED CHADO Known as (KODONDO).
May Ur Soul rest in PEACE Ameeeen 🤲🤲

Nupe Tijjaniyya tv
@

Maulana Prof. Ibrahim MaQari (H)Bazance Baida Nasa Aibun Ba Amman Hakika Mutumne Mai Kyaky Kyawar Zuciya Wanda Dukkanin ...
27/07/2025

Maulana Prof. Ibrahim MaQari (H)

Bazance Baida Nasa Aibun Ba Amman Hakika Mutumne Mai Kyaky Kyawar Zuciya Wanda Dukkanin Wani Bangare a Wannan Da'irar Idan Ya S**a Samu Mutum Irinsa Abun Ayi Musu Jinjinane

Ba Koda Yaushe Ake Samun Irinsu ba Wallahi Sai Daidaiku Cikin Al'ummah Bazaka tabbatar da Hakanba Saika Tuna Girman Matsainyin Da Yake Kai Amman Sam Sam Bai Tsoron Fyde Gaskiya Tundaga Ciki Har Wutsiya

Sannan A Irin Wannan Lokacin Da Maluma Suke Duba Mafutarsu S**a zama Yan Banbadanci Da Maula Amman shi awajansa Duk Wani Ikonka Bai Tsoron Bada Umarni akanka tare da Tabbarar da Zancen Ubangiji Akanka Kokai Waye batare dajin Tsoroba

Kuma Shidin Ya Kasance Malamin da Bai Barin Yaga Wasa Cikin Wannan Da'irar yabari Ko Kayi Kokarin yin Guluyi Ya Kyaleka B***e Harkayi Kokarin taba Janabin SHUGABA (S A W) Kokai waye zai kaika kasa
Kuma Zai Bayyana Gaskiyar Matsayarsa akan Komai Batare da Tsoron Duk wani Haushin Masu Haushiba

Babban Burin Prof. Maqari Bai Wuce Hadin kan Yan Uwa Musulmai ba shine babban aikin da ya Sanya a Gaba Inda ake da Sabani Ayima juna Uziri Amman Kowa ya sani Mahadarmu Itace La'ilaha Ilallah

Ubangiji Allah Karawa Prof. Lafiya tare da Karo Mana Ire Irensa
Allah Mungodema Alhamdulillah

Nupe Tijjaniyya tv ✍️

Barka da Shigowar  Watan Safar 🌙✨Wanda ya zo da albarka da haske,Watan da aka haifi Cikamákin Wilaya,Wato KHATIMIL-WILAY...
26/07/2025

Barka da Shigowar Watan Safar 🌙✨
Wanda ya zo da albarka da haske,
Watan da aka haifi Cikamákin Wilaya,

Wato KHATIMIL-WILAYATI
Maulana Shehu Ahmad Tijjani RTA —
JIKAN Manzo ALLAH ☝️ S.A. W ♥️ Allah KA Bamu madadi Dan Alfarman Kakan shehu Ahmad Tijjani R. T. A .

Nupe Tijjaniyya tv ✍️

HAQIQA Vs SHARI'A الحقيقة قبل الشرعية ✅Farko Haqiqa Shine (MA'ARIFA ) Dolene Sai Ka San Allah kamin kafara Bautar Masa  ...
25/07/2025

HAQIQA Vs SHARI'A
الحقيقة قبل الشرعية ✅
Farko Haqiqa Shine (MA'ARIFA ) Dolene Sai Ka San Allah kamin kafara Bautar Masa , To Baka San mutumi ba ta Yaya zaka San Dokokinsa . Shi Yesa Allah Yace Cikin Hadith Qudusi ✍️
فاعرفوني قبل أن تعبدوني ، فإن لم تعرفوني كيف تعبدوني ؟؟
Ku San ni kamin Kufara min Bautar , IDAN Baka Sanni ba ta Yaya zaka mana Bautar ☝️
Saboda haka IDAN Ana Maganar Haqiqa A Ajiye Magana Shari'a. In ka San Allah zaka Fahimci Dokokin na Shari'a da Qahidojinsa San nan Sai Ka fara Bin Doka kenan 👌✅
Nupe Faidah Tv Nupe Zikiri Tv Ibrahim ẞin Muhammad Baye Media Blog Sheikh Musa Mantsofo Bida

©️ Sabiul-khairat Kedigi ✍️

Assalamualaikum All *Muslims UMMAH* ✅ I'm here by to Inform you About Out Weekly Taaleem that we Normally used to do bef...
25/07/2025

Assalamualaikum All *Muslims UMMAH* ✅
I'm here by to Inform you About Out Weekly Taaleem that we Normally used to do before . Friday and Monday 🤏 it has been Commenced from today 💯 By God Grace 🙏

By Our SHEIKH MUHAMMAD EGBAGI MUKADASS MALLAMIN KEDDE 💪

Karatun Litaffin Shehu ibrahim (RUHUL-ADDAB)🙏
Inshallah Follow Our page Nupe Tijjaniyya tv we will be Live By 8:00pm . Don't Miss Out.

©️ SABIUL-KHAIRA'T ✍️

KU NEMO ILLMIN ⬆️ "Ilimi haske ne, rashin sani duhu ne."Ka nemi ilimi, ko da daga wanda kake ganin ba zai iya koya maka ...
25/07/2025

KU NEMO ILLMIN ⬆️

"Ilimi haske ne, rashin sani duhu ne."
Ka nemi ilimi, ko da daga wanda kake ganin ba zai iya koya maka komai ba. Kowane safiya sabuwar dama ce ta koyo, cigaba, da gyara kurakurai.Ka kasance Mai Kokari Inshallah Zaka maleke Illimin nan GABA.

قيل ....وقت التعلم من المهد إلى اللحد ، وأفضل الأوقات شرع الشباب.✅ وقيل أيضاً.... واطلبو العلم ولو بسين...

©️ Shk Muhammad Egbagi ✍️
Nupe Tijjaniyya tv ✍️

BAYANI YAN AQQA QADRIYYI Nupe Faidah Tv Nupe Zikiri Tv  Sheikh Musa Mantsofo Bida
20/07/2025

BAYANI YAN AQQA QADRIYYI

Nupe Faidah Tv Nupe Zikiri Tv Sheikh Musa Mantsofo Bida

Address

BANWUYA AREA

Telephone

+2349060733520

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nupe Tijjaniyya tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nupe Tijjaniyya tv:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share