15/08/2025
Labarin Auren Gaggawa😄😃😆
Na je buki, an ce wai an yi auren gaggawa.
Na tambaya dalili, aka ce wai amaryar ta gaji da jiran mijin nan tun lokacin da yake “bude shago”
Na ce a raina,
“To ai akwai maza da suke bude shagon aure shekaru goma