
18/08/2022
Assalamu alaikum Warahamatullahi ta'ala wabara katuhu.
Al'ummar duniya ina me sheda muke cewa Sheikh Abubakar Giro Argungu yanan cikin koshin lafiya haka zalika bilahilazi lailahu ilahuwa gina a bakin gidan sa don shiya daya muke da shi kuma yau tare mukayi Sallah asuba da shi Mallam yan cikin koshin lafiya.
Wannan jarida da batada mutuncin wada bata san kimar dan adam ba tayi posting da cewa Sheikh Abubakar Giro Argungu ya rasu yau sanadiyar rashin lafiya tau Al'ummar duniya ku sani wannan labari karya ne kuma bashi da kamshin gaskiya ko kadan.
Ku jira lokacin sa yayi Domin kowa baya wuce nashi lokaci Muna Rokon ubangiji Allah SWT ya kara ma Mallam lafiya da kwarjini d kwanciyar hankali Alfarmar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam.