30/10/2025
Dr Faruk & Dr Haruna
Wadannan da kuke gani likitocin dabbobi ne masu ƙoƙarin gaske tun da nake a rayuwata ɓan taɓa haɗuwa da matasa masu iya jurewa wahala ba sama dasu...
Domin duk wani kokarin da ka sani a rayuwa musamman bangaren ilimi suna da shi....
Ga
Hakuri
Ilimi
Iya zamantakewa
Girmama al'umma
Yan uwa wane fata kuke masu?