Besse Media Network

Besse Media Network Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Besse Media Network, Media/News Company, Besse, Koko/Besse LGA, Birnin-Kebbi.

MALAM HARUNA BASHIR WANDA AKA KASHEWA MATA DA YAYA A JAHAR KANO YAZAMA ANGO A CIKIN AUREN GATA NA GWAMNA ABBA KABIR YUSU...
09/08/2026

MALAM HARUNA BASHIR WANDA AKA KASHEWA MATA DA YAYA A JAHAR KANO YAZAMA ANGO A CIKIN AUREN GATA NA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF.

A yau Gwamatin Kano karkashin Alh. Abba Kabir Yusuf ta yi bikin walimar Auren Gata na mutun Dubu da hukumar Hisba ta shirya tare da basu tallafi mai girma don bunkasa sunna, Malam Haruna wanda akaiwa kisan kare dangi na iyalai ya kasance daya daga cikin angwayen wanda ya ja hankalin al'umma. ya nuna godiyar shi ga Gwamantin Kano bisa hidima data ringa yi masa har kawowa yanzu inda yace hakika badan Gwamna Abba ya shiga lamarinshi ba da baisan inda yake ba a yanzu, yakuma godewa al'umma dasuka tausaya masa tare da bashi gudunmowa iri daban daban.

BESSE MEDIA NETWORK

01/08/2026

Shin Har Yanzu Za'a Iya Samun Hanya Mai Tsaro Kamar Wannan A Yanki Ku Kuwa?

Atiku Bagudu Zai Gurfana a Gaban Majalisar Wakilai Kan Batun Hukumar BugiMajalisar Wakilai ta Tarayya ta gayyaci Minista...
13/07/2026

Atiku Bagudu Zai Gurfana a Gaban Majalisar Wakilai Kan Batun Hukumar Bugi

Majalisar Wakilai ta Tarayya ta gayyaci Ministan Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, Tare da darakta janar na ofishin kasafin kudi na tarayya (Tanimu Yakubu) kan zargin shigar da wata hukumar bogi mai suna Presidential Foreign Intervention Promotion Council (PFIPC) cikin kasafin kudin 2026 da aka ware mata sama da Naira Biliyan 1.3.

Ana sa ran jami'an biyu za su yi wa majalisar bayani kan yadda aka yi wannan ware kuɗi da kuma amsa tambayoyi domin fayyace gaskiyar lamarin.

Wannan mataki na daga cikin ƙoƙarin Majalisar Wakilai na ƙarfafa sa ido kan yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati da tabbatar da gaskiya da riƙon amana wajen gudanar da harkokin kasafin kuɗi.

Address

Besse, Koko/Besse LGA
Birnin-Kebbi
860101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Besse Media Network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share