Nuradeen Abubakar

Nuradeen Abubakar Domin Samun Fatawowin Mufty Sheik Abdulrahman Isah Jega

30/09/2026

FATAWA NO 310 1448/2026.

Shine wani ya tambayeshi yanada mata sai yayi masa bakar magana yace masa bayada ya saketa

30/09/2026

FATAWA NO 309 1448/2026

Yaushe ya kamata mutun yayi istikhara akan wadda yakeson ya aure

30/09/2026

FATAWA NO 308 148/2026.

Mutunne Allah yayi masa rasuwa yabar kakansa namiji da yaruwarsa shakikiya da dan uwansa liabbi

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aliyu Murtala, Zaharadeen Maigoshi, Yusuf Hassan Aliyu, A...
29/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aliyu Murtala, Zaharadeen Maigoshi, Yusuf Hassan Aliyu, Abdullahi Ahmad Kafi, Ismail Usman Mai Kanti, Musa Idris, ابراهيم صالح ابراهيم, Yaquv Yahayya Dnskt, Yahuza Saalis, Ahamad Hadejia, Ahmed Idris, Sanusi Ibrahim, Mustapha Tafeeda, Haya Abdoul Kader, Ibrahim Abubakar Musa, Shu Aibu Murtala Gusau, Rabi At Yaye, Salisu Umar, Sulaiman Abubakar Ibrahim, ابوالجيم الدون جمال الدون, Kabir Yunusa, Habib Muhammad Al-sannawi, Ibrahim Ahmad, Mus'ab Suleiman Mahmud Nakwanta, Adamu Abdullahi, Peni Abubakar, Masa'udu Auwal, Abdulmalik Abban Zarah, Isah Khalifah Yahaya, Abdulrahman Ahmed Baba, Adamu Yakubu Tafida, Zayyanu Muhammad, Babangida Nayaya, Alhassanu Watara, Shiituabdullahi Abdullahi, Abdul Musa Dan Musa, Ahmad Murtala Alkanchi Ama, Umar Kuki Muazu, Jafar Ahmed, Auwal Lagga, Maliki Sani Hakimi, Dalhatu Sulaiman, Imam Abbas Sokoto, Isah Saulawa Aliyu, Liya'atu Hambali, Abhu Mohd Assalafiyy Trk, Yahaya Muhammad, Dan Malam, Nura Shuaibu, Asim A Musa

29/09/2026

FATAWA NO 307 1448/2016.

Minene hukuncin a gayyaci mutun daurin aure shiko ya gayyaci wani har ya bada wani abu aba ango

29/09/2026

FATAWA NO 306 1448/2026.

Itace mijinta yake zarginta har yasata rantsuwa da Al’qur’ani ?

28/09/2026

📕KARATUN LITTAFEN SAHIHUL BUKHARI📘

DAGA NAN BABBAN MASALLACIN JUMA'A TSOHUWA MAYANKA BIRNIN KEBBI.

KOWACE RANAR LITININ KARFE 4:30 PM.

BY MUFTY SHEIK ABDULRAHMAN ISAH JEGA.

👇👇👇

AYI SAURARO LAFIYA.

Yau Ma Kamar Kowace Litinin MUFTY SHEIKH ABDULRAHMAN ISAH JEGA Yana Gabatarda Karatun SAHIHUL BUKHARI Da Misalin 4:30 pm...
28/09/2026

Yau Ma Kamar Kowace Litinin MUFTY SHEIKH ABDULRAHMAN ISAH JEGA Yana Gabatarda Karatun SAHIHUL BUKHARI Da Misalin 4:30 pm A Masallacin Juma'a Gidan Alh Sule Basaura B/Kebbi.
Kuma Karatun Yana Zuwa Maku Live Facebook A Nura Abu Nasir. Kuna Iya Turo Tambaya Ta WhatsApp 07037078656
Insha Allahu.

26/09/2026

FATAWA NO 305 1448/2026.

Itace mijinta baya bari taje makota yanzu haka anyi masu rasuwa yaki bari taje shin tasamu taje ko baibariba?

#

25/09/2026

FATAWA NO 304 1448/2026.

Shin ko ya samu kullun a ware masa jikka biyar cikin shagonda ya budema yaronsa?

Address

Masallacin Juma’a Taohuwar Mayanka Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi
860001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nuradeen Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share