
27/09/2025
Aslm anty dan Allah sonaki Amin posting yan uwa na Mata su ban Sha'wara Shekara na biyar da aure aihuwata biyu ban dd dayin ta biyun ba nahaifi yan biyu Amma Allah ya musu rasuya bayan na aihuwata sai mijina yake cemin Shi gaskeya baya San mace mara jiki Shi ba ruwan sa dakyan mace ko fara ko baka shidai kawai kiba yakeso dayaki San da naki da ciki nayi kiba bayan na aihu kuma sai na rame wlh duk abin yada man plz ku ban Sha'wara mai zanyi
Idan bakya cikin KIMAR Y'A MACE PAGE anayi bbu ke Yasin 💃💃💃