27/11/2025
Akwai darasi sosai ga duk mai rai, lafiya da hankali a cikin 2025 din nan, an dauki manyan mutane a cikin ta sun koma gaban Ubangiji madaukakin Sarki, ni da kai yaushe zamu tafi? Sai Allah kadai ya sani.
1. Dr. Idris Abdul-Aziz, 2025.
2. Alhaji Aminu Dantata, 2025.
3. President Buhari, 2025.
4. Prof. Jibrin Amin, 2025.
5. Sheikh Dahiru Bauchi, 2025.
6. Sheikh Sa'idu Hassan Jingir, 2025.
Idan tamu tazo Allah ka sa mu cika da Imani ka yafe mu. Allah kaji kansu, ka gafarta musu, ka yafe kura kuran su.
゚viralfbreelsfypシ゚viral ゚viralシfypシ゚viralシalシ