Musa Na Allah Foundation Kebbi State

Musa Na Allah Foundation Kebbi State This platform honors the selfless contributions of a man devoted to the well-being of the masses." in person of Hon.

Musa Na Allah Tgiwa, may Allah bless this journey with peace, protection, guidance, and barakah at every step.

14/07/2025

Zamu Taimaki Matasa Sai Inda Ƙarfinmu Yaƙare Insha Allah.
Ƙaura ✌️✌️

Maigirma SSA  entertainment Musa Na'allah Tungar Giwa Ya Rabama Tiktokar Da Sukayi Challenge Na Wakar Kowa Ya Daga Yatsa...
13/07/2025

Maigirma SSA entertainment

Musa Na'allah Tungar Giwa

Ya Rabama Tiktokar Da Sukayi Challenge Na Wakar Kowa Ya Daga Yatsa 2 Wayoyi Da kuɗaɗe Mutum 5 Nafarko daga Cikinsu kowa Yasamu Kyautar Waya Infinix Mutane 25 kuma Kowane Yasamu 20k A Office Dinsa Dake Birnin kebbi Fatar Allah ya Sanya Alkairi Musa Na-Allah T. Giwa ubagijin yayimaka jagora Sukuma Tiktoker Na kebbi Allah Yakara daukaka.

11/07/2025

Aja kunnen Cabinet Sabuwar Waƙar Hon. Musa Na-Allah T. Giwa

Hon. Musa Na-Allah T. Giwa Talban Kwanji  Na Maku Barka Da Jumma'a🙏
11/07/2025

Hon. Musa Na-Allah T. Giwa Talban Kwanji Na Maku Barka Da Jumma'a🙏

Kyautar Mota Ƙirar 406 sabuwa wul da Musa Na-Allah T. Giwa Ya Baiwa Uban ƙasar Kwanji, Bisa jindaɗi da sarautar da Yaba ...
06/07/2025

Kyautar Mota Ƙirar 406 sabuwa wul da Musa Na-Allah T. Giwa Ya Baiwa Uban ƙasar Kwanji, Bisa jindaɗi da sarautar da Yaba jagayya kuma uban tafiya wato Umar Buro, Dakuma ni amatsayin (TALBAN KWANJI).

Muna Roƙon Allah yasa akashe lafiya.
✍️✍️
Na Allah Foundation
Kebbi State.

06/07/2025

ADC YAUDARA.❌

Alhamdulillahi. Ina mika sakon godiyata zuwa ga Masarautar Sarkin Yamman Kwanji.Nagode sosai. Bisa karramani da sarautar...
06/07/2025

Alhamdulillahi. Ina mika sakon godiyata zuwa ga Masarautar Sarkin Yamman Kwanji.

Nagode sosai.

Bisa karramani da sarautar Talban Yamman Kwanji.

Munshigo Siyasa Ce Dancigaban Al'ummar Mu, Bawai Dan Kanmu Da Iyalan Mu Ba.'Yan uwana Matasa karmu yarda da ruɗanin zuci...
05/07/2025

Munshigo Siyasa Ce Dancigaban Al'ummar Mu, Bawai Dan Kanmu Da Iyalan Mu Ba.

'Yan uwana Matasa karmu yarda da ruɗanin zuciya, muyi amfani wajen tafiyar da ilimin mu ga abubuwa masu tasiri.

Allah yabamu gwamnati mai kishin Jiha, nagartacce, Jarumi, dattijo kuma maimana aiki tuƙuru dan ganin samarda cigaban Jihar mu, da hakan muke fatar sake bashi dama a karo na biyu, samun nasarar shi samun narace dakuma dama garemu ta samun jagorancin Matasa a sassa daban-daban acikin gwamnati.

Ƙungiyar Musa Na-Allah T. Giwa Foundation ta shirya tsaf domin kawo hanyoyin tallafawa Matasa, Iyaye mata da yara ƙanana, badan komai ba saidan wanzar da hanyar sana'aryi ga waɗanda basuda Jari, idan ya zamana matan nada abunyi da Matasa tau za'a rage wasu hanyoyi ta raɗaɗin rayuwa.

Ba zamu iya wadatar da kowa ba, A'a saidai ƙarfi baifi jiki ba, cikin rufin asirin da Allah yabamu ne zamuyi wannan.

"Ka zalika duk wata hanya ta samar wa al'ummar mu madogara zamuyi, a hakan yasa muka shiga siyasa, jagoranci Matasa abune mai kima, da hakan nake kiran al'umma ba iya yankina ba, duk inda kukaga Matasa ta kubasu goyon baya a siyasa domin na tabbata kyautatawa al'ummar su nadaga cikin mafarkansu.

"Wanda Yasamu abinda zamu raba yayiwa Allah godiya, bamuba domin Allah ne yazaɓeshi, wanda bai samuba ayi haƙuri da rayuwa wataran zai samu matuƙar muna nema kuma muna samu tau zasu tabbatar da samun Alherinmu. Mungode.

✍️✍️
MUSA NA ALLAH FOUNDATION
KEBBI STATE.

Zamu Tallafawa Mata Da Tallafin Naira Dubu Goma-Goma Akkanlan Mace Dubu Ɗaya, Wanda Yayi Daidai Dai Naira Miliyan Goma D...
01/07/2025

Zamu Tallafawa Mata Da Tallafin Naira Dubu Goma-Goma Akkanlan Mace Dubu Ɗaya, Wanda Yayi Daidai Dai Naira Miliyan Goma Domin Cin Gajiyar Gwamnatin Mai Girma Gwamnan Kebbi.

Za'a ƙaddamar da wannan taron a ƙaramar hukumar mulki ta Shanga, wacce yayi daidai da 2 ga watan August shekara ta 2025.

Muna kuma ƙara miƙa godiya ga mutanan da suke bamu goyon baya dan tabbatar da wannan taro, haka Masuyi mana fatar alkairi, da addu'ar samun nasara acikin wannan tafiya.

Hon. Musa Na-Allah T. Giwa wannan bakomai soma taɓi ne, idan muka haɗa kawunan mu domin cigaban al'umma tabbas zamu samu cigaba da rayuwa mai inganci.

"Matasa ahar kullum mu dinga la'akari, siyasar mu ayau matashi ne yafi kishin Matasa, idan kuma matashi Yasamu bagire a siyasa tau dole ɗinbin Matasa su amfana.

Muna Addu'ar Allah Yemana Jagora Acikin Lamuranmu.🙏

Shigowar Malam Nasiru El-Rufa'i Kenan Acikin Garin Kaduna
28/05/2025

Shigowar Malam Nasiru El-Rufa'i Kenan Acikin Garin Kaduna

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2348161236022

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Na Allah Foundation Kebbi State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Musa Na Allah Foundation Kebbi State:

Share