Sanaa Saa

Sanaa Saa Digital creator
(3)

Zuru Zonal Distributor Murtala Abdullahi πŸŽ‰πŸ‘πŸ’Ό
26/08/2025

Zuru Zonal Distributor Murtala Abdullahi πŸŽ‰πŸ‘πŸ’Ό

Sanusi Mikail Zuru the number 3
26/08/2025

Sanusi Mikail Zuru the number 3

22/08/2025

Sa gawar sarkin Zuru kenan cikin mota zuwa wurin Salla

Zan yi amfani da wannan dama don mika sakon taaziyya ga jamaar kasar Zuru da jihar Kebbi kan rasuwar mai martaba, Sarkin...
17/08/2025

Zan yi amfani da wannan dama don mika sakon taaziyya ga jamaar kasar Zuru da jihar Kebbi kan rasuwar mai martaba, Sarkin Zuru. Muna mai nuna alhinin mu da bakin ciki kan wannan babban rashi. Allah ya gafarta masa, Ya ba da juriya ga iyalansa da duk al’ummar Zuru. Hakika, zai yi muhimmin tasiri a zukatan mu, kuma zamu ci gaba da tuna abubuwan da ya yi. Allah ya sa aljannah ta zama makomarsa.

16/08/2025

Contact 07045454455
08026014341
08075752031

14/08/2025
Alhamdu lilllah
12/08/2025

Alhamdu lilllah

Sauki daga Allah muna saida taki na ruwa duka aikin su guda da da takin wanda ake zuba wa a gindin shuka duba da yanda t...
05/08/2025

Sauki daga Allah muna saida taki na ruwa duka aikin su guda da da takin wanda ake zuba wa a gindin shuka duba da yanda taki yayi tsada ku garzayo ku samu naku kafin ya kare

Address

Asibiti Tsohuwa
Birnin-Kebbi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sanaa Saa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share