Sheik Gumi Tv

Sheik Gumi  Tv Wannan page An samar dashi ne do ya da karatun sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Allah ya gafarta masa.
(1)

Assalamu Alaiekum  mutanen Kaduna🀝🀝🀝Sanarwa a Sanarawa Sanarwa!!Malamai masu wa’azi:Sheikh Imam Abdullahi Bala LauDokta ...
02/09/2025

Assalamu Alaiekum mutanen Kaduna🀝🀝🀝

Sanarwa a Sanarawa Sanarwa!!

Malamai masu wa’azi:

Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau

Dokta Ibrahim Jalo Jalingo

Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina

Sheikh Usman Isa Taliyawa

Sheikh Habibu Yahaya Kaura

Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe

Sheikh Barista Sabiu Jibiya

Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan

Sheikh Khalid Usman Khalid Jos

Sheikh Abdullahi Telex

Dokta Ibrahim Idris Darus Sa’ada

Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto

Farfesa Sani Umar Rijiyar Lemo

Farfesa Salisu Shehu

Farfesa Mansur Isah Yelwa

Farfesa Isa Ali Pantami

Sheikh Abdulwahab Abdallah (Imam Ahlis Sunnah)

Sheikh Muhammad Bn Usman

Sheikh Abubakar Sani Birnin Kudu

Sheikh Tijjani Ahmad Guruntun, da sauran malamai

Alarammomi sun hada da:
Alaramma Abubakar Adam Katsina
Alaramma Ahmad Sulaiman Kano
Alaramma Nasiru Salihu Gwandu
Alaramma Usman Birnin Kebbi da sauran hafizai.

Allah ya ba da ikon halarta amin.

02/09/2025
DA MALAM ABDURRAHAMAN KE DA WAYAN NAN DALIBBAN DA TUNI ANCIKA MU DA ALFAHARIMasha'allah Malam Yunus Malam Dah Rayuwar ka...
01/09/2025

DA MALAM ABDURRAHAMAN KE DA WAYAN NAN DALIBBAN DA TUNI ANCIKA MU DA ALFAHARI

Masha'allah Malam Yunus Malam Dah Rayuwar ka tayi Albarka Wayan nan Duk Dalibban Kane

Malam Abdussalam Dalibin Malam Yunus Malam Dah

Malam Auwal Dalibin Malam Yanus Malam Dah

Shi gogan na izalar jos bamu ga nashi Dalibban ba

Allah Ya Kara Maka Dauka ka Da Nisan Kwana
Malam Yunus Ya kare ka Daga Sharrin Makiyan ka

Cigaba Da Saka Tafsirin MalamYau Mun Saka 22 Zuwa 31Ayi Sauraro Lafiya Assalamu'alaikumMun Saka Karatun Tafsir Na Malam ...
30/08/2025

Cigaba Da Saka Tafsirin Malam
Yau Mun Saka 22 Zuwa 31
Ayi Sauraro Lafiya

Assalamu'alaikum

Mun Saka Karatun Tafsir Na Malam Audio A Chennal Din Mu Ta Telegram
Daga Tafsir Na Number 22 Zuwa Na 31

🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨
SANARWA SANARWA SANARWA

MUN BUDE GROUP A TELEGRAM DOMIN YADA KARATU KAN MALAM NA AUDIO ZALLA

GA LINK NAN AKA SA
Ko QR CODE

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://t.me/+HuYvLw0qbWkyMDI0

🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨SANARWA SANARWA SANARWAMUN BUDE GROUP A TELEGRAM DOMIN YADA KARATU KAN MALAM NA AUDIO ZALLAGA LINK NAN AKA SA...
30/08/2025

🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨
SANARWA SANARWA SANARWA

MUN BUDE GROUP A TELEGRAM DOMIN YADA KARATU KAN MALAM NA AUDIO ZALLA

GA LINK NAN AKA SA
Ko QR CODE

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://t.me/+HuYvLw0qbWkyMDI0

30/08/2025

Don Samun Tafsirin Malam Audio
Ga Channel Din mu nan A TELEGRAM
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://t.me/+HuYvLw0qbWkyMDI0

28/08/2025

SHEIK YUSUF SAMBO Rigachikun Allah yakarawa Rayuwa Albarka

Address

Wadata Area Jega
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheik Gumi Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheik Gumi Tv:

Share

Category