14/12/2025
Fitaccen Ɗan wasan ƙwallon ƙafa, Paul Pogba ya bayyana cewa ya rungumi addinin Musulunci ne domin ya inganta halayensa, tare da bin koyarwar Annabi Muhammad.
Ya ce wannan mataki ya ba shi nutsuwa da fahimtar rayuwa ta hanyoyi da bai taba tsammani ba.
Tsohon dan wasan Faransa din ya kara da cewa Musulunci ya koya masa ladabi da kula da al’umma, yana mai jaddada cewa sauyin da ya samu shi ne ya fi kowacce nasara da ya taba samu.
Shigo Shafin Jaridar 👉HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...