Adc media team kebbi state chapter

Website

Adc media team kebbi state chapter Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adc media team kebbi state chapter, Media/News Company, Birnin-Kebbi.

The ADC Media kebbi state chapter refers to how the African Democratic Congress (ADC) uses different communication platforms to promote its values, policies, and activities across kebbi state and Nigeria at large.

17/10/2026

K**a magoya bayana da gwamnatin Kauran Gwandu ke yi a jihar Kebbi ba zai hanata faduwa zaben 2027 ba - Dan takarar gwamna na jam'iyyar ADC, Abubakar Malami

15/10/2026
14/10/2026

14/10/2026

Jawabin Shugaban Jam’iyar ADC na jiha Engr. Sufiyanu Bala Akan zaɓen fidda gwani na ɗan majalisar tarayya da aka sake gudanarwa ayau

14/10/2026

BREAKING NEWS: HON. IBRAHIM ALIYU ABUBAKAR DIKKON GWANDU LEADS ADC PRIMARY ELECTION!

14th October, 2026

The African Democratic Congress (ADC) House of Representatives primary election for Birnin Kebbi, Kalgo and Bunza Federal Constituency has recorded an impressive result for Hon. Ibrahim Aliyu Abubakar Dikkon Gwandu.

OFFICIAL RESULTS PROVIDED:

Hon. Ibrahim Aliyu Abubakar Dikkon Gwandu — 6,067 votes

Hon. Idris Ibrahim Kalgo — 345 votes

Total Votes: 6,412

Winning Margin: 5,722 votes

This impressive lead reflects the support Hon. Ibrahim Aliyu Abubakar Dikkon Gwandu received in the primary election.

Congratulations to Hon. Ibrahim Aliyu Abubakar Dikkon Gwandu and all his supporters on this remarkable performance.

The final declaration remains subject to confirmation by the authorised ADC electoral officials.

A NEW VISION… A BETTER FUTURE FOR ALL!

Hon. Ibrahim Aliyu Abubakar Dikkon Gwandu, 2027.

14/10/2026

Kai tsaye daga hedikwatar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), inda ake ci gaba da tattara sakamakon zaɓen fitar da gwani na ƴan takarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Birnin Kebbi, Kalgo da Bunza Federal Constituency.

14/10/2026

Kai tsaye daga hedikwatar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), inda ake ci gaba da tattara sakamakon zaɓen fitar da gwani na ƴan takarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Birnin Kebbi, Kalgo da Bunza Federal Constituency.

Muna ci gaba da bibiyar yadda al’amura ke gudana, tare da jiran sanarwar sakamakon ƙarshe daga hukumomin jam’iyyar.

ADC 🤝 ARISE AND SHINE! ✊




KAI TSAYE DAGA HEDIKWATAR JAM’IYYAR ADC!14 ga Oktoba, 2026Kai tsaye daga hedikwatar jam’iyyar African Democratic Congres...
14/10/2026

KAI TSAYE DAGA HEDIKWATAR JAM’IYYAR ADC!

14 ga Oktoba, 2026

Kai tsaye daga hedikwatar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), inda ake ci gaba da tattara sakamakon zaɓen fitar da gwani na ƴan takarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Birnin Kebbi, Kalgo da Bunza Federal Constituency.

Muna ci gaba da bibiyar yadda al’amura ke gudana, tare da jiran sanarwar sakamakon ƙarshe daga hukumomin jam’iyyar.

ADC 🤝 ARISE AND SHINE! ✊




14/10/2026 | HEDIKWATAR ADC, KEBBI STATEKai tsaye daga hedikwatar jam’iyyar ADC, yayin da kwamitin zaɓe da s**a zo daga ...
14/10/2026

14/10/2026 | HEDIKWATAR ADC, KEBBI STATE

Kai tsaye daga hedikwatar jam’iyyar ADC, yayin da kwamitin zaɓe da s**a zo daga Abuja ke raba kayan zaɓe a gaban ’yan takarar kujerar Tarayya ta Birnin Kebbi/Kalgo/Bunza Federal Constituency.

Alhamdulillah, ana gudanar da aikin cikin gaskiya, adalci da kwanciyar hankali, tare da haɗin kai tsakanin kwamitin da ’yan takara.

Kwamitin ya jaddada muhimmancin gudanar da zaɓen cikin gaskiya da adalci, domin tabbatar da sahihin zaɓen fitar da gwani.

ADC 🤝 ARISE AND SHINE!

Address

Birnin-Kebbi
860101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adc media team kebbi state chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share