Zurawa Challenge Tv

Zurawa Challenge Tv We opened this page because we bring you news about daily life and sports

KAI TSAYE DAGA WURIN MAJALISIN ANNABI SAW ANAN CIKI GARIN ZURU KEBBI STATEUNGUWAR ZC AREA ALLAH YA QARA MANA QAUNAR FIYA...
22/04/2026

KAI TSAYE DAGA WURIN MAJALISIN ANNABI SAW ANAN CIKI GARIN ZURU KEBBI STATE

UNGUWAR ZC AREA ALLAH YA QARA MANA QAUNAR FIYAYYEN HALITTA ANNABI MUHAMMAD SAW 🤲

✍️✍️✍️
by
Zurawa challenge tv

06/04/2026Kebbi State again!😭😭 Ku kalli yarda Lakurawa su ka 'kone garin Kalkami da ke Shanga LGA, Kebbi State, a daren ...
08/04/2026

06/04/2026

Kebbi State again!😭😭 Ku kalli yarda Lakurawa su ka 'kone garin Kalkami da ke Shanga LGA, Kebbi State, a daren jiya, tareda yiwa mutane kisan gillah ba gaira ba dalili.😭

Wanda yanzu haka Lakurawan nan suna cikin garin Kawara kuma, su na aikata irin wannan ta'addancin. Allah ka kawoma Nigeria zaman lafiya mai dorewa. Allah ka isar muna ga wadannan mutanen na ba gaira ba dalili su na kashe wanda baisan dalilin kasheshi ba. Suna lalata ma al'umma dukiyoyinsu.😭😭

reported by Murjanatu Diri

08/04/2026

LAKURAWA SUN KAI HARI

Jiya Litinin 6/4/2026, Lakurawa sun kai hari a Korama da daddare a Fakai LGA. Sun tsorata mutane ta hanyar harbi sama. Mutane sun ranta a na kare. Daga bisani Lakurawa sun farfasa shaguna a kasuwa sun kwashi ganima. Mutum guda mazauni garin ya samu rauni. Yana karbar kulawa a asibitin garin. Allah ya kawo muna karshen wannan iftilai. Amin

08/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Oluwa Ebun, Gado Bello, Rabilu Gambo Marrab, Ibrahim Idris, Tidjani Issaka, Abubakar Ali, Jumare Abdulmumini, Isma'il Ishaq, Aminu Amadu, Nura Musa Dirila, Ukasha Lauwali, Suleiman Abubakar, Santi Hussain Ahmed, Yazid Abakar, Farooq Umar, Kabir Haruna, Saidu Abbas, Aliyu Yusuf Jibga, Bashir Shehu, Kadija Abdallah, Adam Muhamat, Mahammadou Nahantsi, Idris Shuaibu, Muazu Muhammad, Sulaiman Adamu Shehu, Auwal Usman, Aminat Aliyu, Abba Adamu, Tanimu Salisu, Call Mae Sadeeq Kibiya, Malan Idi, Zanaydu Aminu, B G Baba Modu, Suleman Abubakar, Muhammad Bukar, Aliyu M Sani, Adamu Haruna, Amina Ibrahim, Dan Isiya, Fatima Isah, Zailani Abubakar, Sani Sahua, Muhammad Aliyu, Lurwanu Malam Mamman Gubabiya, Abdullahi Abubakar, Usaini Ibrahim, Abacha Muhammad, Hayatu Muhammad, Muhammadu Dankawu Dankawu, Junaidu Audu Junaidu Audu

DA DUMI-DUMI: Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Rt. Hon. Muhammad Usman Akwai Ya RasuINNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RA...
07/04/2026

DA DUMI-DUMI: Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Rt. Hon. Muhammad Usman Akwai Ya Rasu

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Rahotanni daga Jihar Kebbi sun tabbatar da rasuwar Kakakin Majalisar Dokokin Jihar, Rt. Hon. Muhammad Usman Akwai.

Marigayin shine mai wakiltar mazaɓar Zuru a majalisar dokokin jihar, Ana sa ran za a sanar da cikakkun bayanai kan jana’izarsa nan gaba.

✍️✍️✍️Zurawa Challenge Tv
7/4/2026

ABU GA ALLAH, SAMAMME NE. CONGRATULATIONS ONCE AGAIN. DAN SARKI INDA RAI DA LAFIYA, WATA RANA SARKI NE. SABON STATE ADC ...
26/10/2025

ABU GA ALLAH, SAMAMME NE. CONGRATULATIONS ONCE AGAIN.
DAN SARKI INDA RAI DA LAFIYA, WATA RANA SARKI NE. SABON STATE ADC PARTY CHAIRMAN

Zurawa Challenge Tv ✍️✍️✍️

26/10/2025

Watch, follow, and discover more trending content.

25/10/2025

HONORABLE SPEAKER INA YIMAKA TUNI DANGANE DA ALKAWALIN KA DA JAMA'AR ZANGON LAGARE RANAR DAREN ZABE A GABANA AKAYI.

25/10/2025

APC TAYI DOGARO DA TSARIN ARINGIZO.
ADC NA KOKARIN NEMA A WURIN ALLAH..
ALLAH KABA CIKA MALAMI MULKIN JAHAR KEBBI..

Address

Zuru Center Area
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zurawa Challenge Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share