06/06/2026
Ya Ubangiji, Kai ne Mai warkarwa. Muna rokonka ka ba da sauki ga wannan yaro Ismael Abubakar Badaɗi ka yaye masa radadin da yake ciki, ka kuma ba shi ikon ci gaba da tafiya da kansa ba tare da dogaro da wadannan sanduna ba. Ameen ya Allah 🤲