31/07/2026
π¦οΈ HASASHEN YANAYI NA RANAR ASABAR β 1 AGUSTA 2026
π A JIHOHIN AREWA: Hadari Da Safe, Ζarin Ruwan Sama Daga Baya
π₯οΈ Safiya: Ana sa ran gajimare jefi-jefi a faΙin yankin, tare da hadari da ruwan sama matsakaici a wasu sassan jihohin:
π Taraba
π Zamfara
π Kebbi
π Katsina
π Kano
π Sokoto
βοΈ Rana/Yamma: Ana sa ran hadari tare da ruwan sama matsakaici a wasu sassan jihohin:
π Borno
π Yobe
π Zamfara
π Kano
π Katsina
π Kaduna
π Jigawa
π Bauchi
π Gombe
π Taraba
π Adamawa
πΉ Abin da hakan ke nufi: Ana sa ran hadari zai Ζaru kuma ya bazu zuwa yankuna da dama daga baya cikin yini. Mazauna yankunan da abin zai shafa su kasance cikin shiri saboda yiwuwar iska mai Ζarfi da kuma ambaliyar ruwa ta cikin gari.
π A JIHOHIN TSAKIYAR NAJERIYA: Gajimare Da Safe, Ζarin Ruwan Sama Daga Baya
π₯οΈ Safiya: Ana sa ran gajimare jefi-jefi a faΙin yankin, tare da yiwuwar hadari mai matsakaicin Ζarfi a wasu sassan:
π Abuja (FCT)
π Benue
π Niger
π Kwara
π Plateau
π Nasarawa
βοΈ Rana/Yamma: Ana sa ran hadari tare da ruwan sama matsakaici a wasu sassan:
π Benue
π Kogi
π Abuja (FCT)
π Nasarawa
π Plateau
πΉ Abin da hakan ke nufi: Ana sa ran yanayi mai yawan ruwa a mafi yawan yankin. Mazauna yankunan da abin zai shafa su kasance cikin shiri saboda yiwuwar mamakon ruwan sama da kuma ambaliyar ruwa ta cikin gari a wuraren da ke cikin haΙari.
π A JIHOHIN KUDANCIN NAJERIYA: Gajimare Da Safe, Ruwan Sama Zai Ci Gaba Cikin Yini
βοΈ Safiya: Ana sa ran gajimare tare da ruwan sama matsakaici a wasu sassan: π Oyo
π Osun
π Yankunan Kudu maso Gabas
π Yankunan Kudu maso Kudu
π¦οΈ Rana/Yamma: Ana sa ran ruwan sama matsakaici a wasu sassan: π Oyo
π Osun
π Ondo
π Ekiti
π Yankunan Kudu maso Gabas
π Yankunan Kudu maso Kudu
πΉ Abin da hakan ke nufi: Ana sa ran ruwan sama zai ci gaba a jihohi da dama na Kudancin Najeriya, wanda ka iya haifar da hanyoyi masu jika da kuma ambaliyar ruwa ta cikin gari a wasu wurare.
β οΈ SHAWARWARIN YANAYI
β’ π Mazauna wuraren da ambaliya ke yawan faruwa da kuma wuraren da ke kwari su kasance cikin shiri, musamman a wuraren da ake sa ran mamakon ruwan sama.
β’ π¬οΈ Iska mai Ζarfi na iya zuwa kafin hadari.
β’ π§οΈ A guji tuΖi ko tafiya ta hanyoyin da ambaliya ta mamaye.
β’ β‘ A cire kayan lantarki daga wutar lantarki idan hadari ya tsananta.
β’ βοΈ Ana shawartar kamfanonin jiragen sama su riΖa samun rahoton yanayin filayen jirgin sama kai tsaye daga Hukumar Kula da Yanayin Sararin Samaniya ta Najeriya (NiMet) domin tsara zirga-zirga cikin aminci.
π’ Domin ci gaba da samun muhimman bayanan yanayi daga hukumar a Harshen Hausa, ku yi Following wannan shafi sannan ku yi Share domin sauran al'umma su amfana.
βοΈ Geography with I. A. Baju