06/07/2024
Aqua Protocol Update‼️
Aqua Protocol s**ace domin yin claiming na AquaXP dinku idan lokachi yayi, ku tabbatar kunbi wayannan matakan dake kasa. S**a kara da cewa duk wanda bai chika daya daga chikin wayannan matakan ba kafin 14th July, bazai samu damar yin claiming ba, yayi asarar AquaXP daya samu.
💧 Dole ya kasance kuna chikin telegram channel dinsu.
💧 Ku tabbatar kunyi connecting TON blockchain wallet da Aqua bot. Suna baku shawara kuyi amfani da daya daga chikin wayannan wallets din. Tonkeeper, MyTonWallet, TON Hub ko TonSpaces.
💧 S**a kara maimaita cewa ku tabbatar kunyi connecting wallet dinku kafin 14th July. Duk wanda baiyi connecting ba har lokachin da s**a bayar ya wuce, bazai samu damar claiming ba.
💧 Wayanda s**ayi Zealy quest amma s**a saka address ba daidai ba, sun kirkiri wani quest din da zaku saka wallet address dinku. Ku tabbatar kunsa wallet address dinku daidai, sannan kunbi sauran ka'idojin dake chikin quest din.
💧 S**a kara maimaita cewa duk wanda baiyi connecting wallet dinsa a Aqua bot ba, ko kuma wayanda basu saka wallet address dinsu daidai a Zealy quest ba har zuwa 14th July, sunyi asarar mining/drop da s**ayi.
💧 S**a rufe da cewa ku tabbatar kun tanadi TON ko kadanne a wallets dinku, domin gas fee.