12/04/2026
Abinda ya faru a iyakar Borno/Yobe ba kuskure bane, wannan systemic failure ne na Intelligence, Surveillance, Targeting, da Command Ex*****on.
Harin da yayi ajalin fararen hula sama da 50 a kasuwa, a lokacin da mutane ke gudanar da harkokinsu na yau da kullum, yana nuna ƙarara cewa akwai babbar matsala a tsarin amfani da fasahar yaƙi (modern warfare systems) a ƙasar nan.
Wannan abun fa, ba yau aka fara ba, sau nawa ana irin wannan abun sai azo ace wai kuskure ne.. 😥
Dole mu fadi gaskiya ba tare da ɓoyewa ba, wannan bawai kuskure kawai ba ne, wannan failure ne na Target Verification Protocols, kuma failure ne na Intelligence Fusion Systems, kuma failure ne na Real-Time Civilian Risk Assessment Mechanisms.
Idan akwai cikakken ISR, ba zai yiwu a kasa bambance kasuwa da target na sojoji ba. Shin an yi amfani da HUMINT ne kawai? Ko SIGINT? Ko kuma flawed algorithm ne ya bayar da target din?
Duk wannan abun tambaya ne.
A duk duniya an san akwai tsarin AI/Geo-fencing da ke hana strike a wuraren da aka tabbatar da cunkoson fararen hula, haka zalika ina redundancy checks kafin a ba da izinin strike? Ina human-in-the-loop verification?
Duk ba'ayi su bane, aka kai farmakin?
Dole ne gwamnati tayi Deployment na AI-Powered Target Recognition Systems wanda ke iya bambance kasuwa, makaranta, da sansanin ‘yan ta’adda, dole ne ayi Integration na Multi-Layer Intelligence Fusion Platforms
(HUMINT, SIGINT, GEOINT, OSINT a wuri guda), dole a samar da Real-Time Drone Surveillance da Civilian Detection Models domin gano taron jama’a kafin kai hari, dole ayi Strict Rules of Engagement (ROE) ayi backing dinsa da Automated Safeguards (No strike without multi-source confirmation), dole a tabbatar da Post-Strike Forensic Audit ta amfani da Digital Logs domin gano inda system ya gaza, bawai a rufe gaskiya ba aje ayi aiki dashi ido rufe.
Rayuwar ɗan ƙasa ba “collateral damage” ba ce. Idan fasaha zata zama makamin da zata cutar da Al'umma, to haka zata zama mai kariya kuma mai bin do