
29/06/2025
ALAMOMIN CIWON HANTA ( HEPATITIS)
Whatsapp: 09018377379
1️⃣Yawan zazzabi✅
2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki✅
3️⃣Rashin son cin abinci✅
4️⃣Kaikayin jiki akai akai da yaki jin magani.✅
5️⃣ Ciwon ciki Musamman gefen dama✅
6️⃣Yawan tashin zuciya ko Amai.✅
7️⃣Fitsari mai duhu ko kore-kore .✅
8️⃣ Kashi me kalar ruwan kasa-kasa✅
9️⃣Canjawar kalar idanuwa zuwa Kore (yellow)✅
🔟 Kumburin kafafuwa.✅
ABINCIN DA MAI HEPATITIS BAI KAMATA YACI BA.
1️⃣ NAMA ( Musamman Jan Nama) ❌
2️⃣ Madara ( Musamman ta ruwa )❌
3️⃣ Kwai ( Musamman Soyayaye )❌
4️⃣ Gyada kowace Iri❌
5️⃣ Lemun kwalba ( Soft drinks )❌
6️⃣ Awara ( Da duk abunda akai da waken Suya )❌
7️⃣ Indomie ( Musamman Soyayya da mai )❌
8️⃣ Man Gyada ( ba Laifi asha Manja )❌
9️⃣ Ba'acin wake kowane iri. ❌
MUTANEN DAKE CIKIN HATSARI DA KAMUWA DA CUTAR HANTA ( HEPATITIS )
1️⃣Mutane masu shan barasa/giya/burkutu❎
2️⃣ Mutane masu ciwon Sugar ❎
3️⃣Mutanen masu yin zanen tattoos ajiki. ko hujin kunnuwa barkatai❎
4️⃣Mutane masu kiba/Tumbi ❎
5️⃣Amfani da sirinji guda daya wajen allura❎
5️⃣Amfani da Kayayyakin kaifi batare da kariya ba❎
6️⃣Masu jima'i batare da matakan kariya ba➰
7️⃣Mutane masu tarihin ciwon hanta cikin dangi❎
8️⃣Karin jini agida, ko kananun asibitocin daba kayan aiki ko doka bata yadda ba.❎
9️⃣ Masu saida sinadaran chemicals na maganin kwari ko na noma .❎
MAGANI ( MEDICINE)
Muna da Magani ana warkewa cikin kwanaki 20 cikin ikon Allah
Ga mai bukata ya kira ko yai mana magana ta whatapps 09018377379
ko yazo Office namu dake
Borno state
Danna nan domin magana da Doctor kai tsaye:
https://wa.me/message/JKM2ABUNE3EPL1