25/06/2026
Alhamdulillah ::::Yau Talata mun samu shiga daya daga cikin local government area na southern Borno wato (Shani local government area) inda Mai girma na wannan tafiya MUHAMMAD Haruna CO ODINATOR na southern borno baki daya tare da jajirtaccen secretary nashi IDRIS ABDULLAHI da sauran magoya baya na wannan tafiya Mai albarka inda aka kaddamar da Co odinator na Shani local government area MUHAMMAD buma. Waje guda kuwa akwai chairman na Shani local government area Wanda ya nuna mana kauna da jindadi tare jinjinawa wannan tafiya. Sannan Kuma ya tallafe mu da gudun mawa Allah yasa ka masa da alkhairi amin.....