Express Hausa

Website

Express Hausa 👉 📰 Express Hausa 📻
👉 🎤 Labaran ku, kullum.
👉 Gaskiya • Sauri • Amana

Amin Ya Rabb 🤲
27/04/2026

Amin Ya Rabb 🤲

Rahotanni daga jihar Kebbi da ke Arewacin Najeriya na cewar, ƴan ta'addan Lakurawa s**a ƙona ƙauyukan Kalkali da Tungar ...
06/04/2026

Rahotanni daga jihar Kebbi da ke Arewacin Najeriya na cewar, ƴan ta'addan Lakurawa s**a ƙona ƙauyukan Kalkali da Tungar Bori da ke a tsallaken ruwa, a yankin ƙaramar hukumar Shanga ta jihar Kebbi.

DA DUMI-DUMI l Fitaccen dan wasan kwallon kafa ta Basalona Lamile Yamal, ya bayyana cewar yafi fi-fita ƙaunar Manzon All...
24/03/2026

DA DUMI-DUMI l Fitaccen dan wasan kwallon kafa ta Basalona Lamile Yamal, ya bayyana cewar yafi fi-fita ƙaunar Manzon Allah (SAW) a cikin zuciyarsa sama da kowa da komai a duniyar nan.

Tauraron kuma fitaccen dan kwallon kafa din, ya ci gaba da bayyana hakan ga 'yan uwansa musulmi dasu rika koyawa 'ya'yansu son Manzon Allah (SAW) tun suna yara har Zuwa girmansu, domin su yi koyi da kyawawan dabi'unsa.

Shigo Shafin mu ka yi following ɗin Jaridar 👉🏾 Express Hausa 👈🏽 domin samun Sahihan Labarai

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, ta yi watsi tare da wanke muƙaddashin kwamishinan ƴan...
05/03/2026

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, ta yi watsi tare da wanke muƙaddashin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari daga tuhumar da hukumar NDLEA mai yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta yi masa, na ƙin bayyana kadarorin da ya mallaka.

Mai shari’a James Omotosho ya ce hukumar NDLEA ta gaza gabatar da ƙwararan shaidun ko kuma hujjoji da zai tabbatar da zargin da ake yiwa Kyari.

Mai shari’ar ya kuma bayyana zargin a matsayin na cin zarafi tare da yin watsi da ƙarar.

Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'oon Sun kashe Abba 😭😭😭
05/03/2026

Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'oon

Sun kashe Abba 😭😭😭

MUNA CIKIYAR SAAnce wannan bawan Allah ba haka aka haife shi ba, barayin daji ne s**a yi garkuwa dashi s**a harbeshi da ...
05/03/2026

MUNA CIKIYAR SA

Ance wannan bawan Allah ba haka aka haife shi ba, barayin daji ne s**a yi garkuwa dashi s**a harbeshi da bindiga a bakinsa

Bayan sun sakoshi aka masa magani a gida sai bakinsa ya toshe kamar yadda zaku gani, wani rami ne kadan ya rage a tsagin bakinsa, baya iya cin abinci sai dai mai ruwa ake dura masa ta tsagin bakinsa

Muna bukatar a bincika mana a gano inda bawan Allah yake, zamuyi kokarin isar da shi zuwa ga Gwamnan jiharsa domin gyara masa halittar bakinsa Insha Allah

Hasbunallahu wa ni Imal wakil yan uwa musulmai yanada muhimmanci Mudinga Lura Da kyau Wajen abubuwan da mukeci na yau da...
04/03/2026

Hasbunallahu wa ni Imal wakil yan uwa musulmai yanada muhimmanci Mudinga Lura Da kyau Wajen abubuwan da mukeci na yau da Kullum

Rigar Sanyi Na 🐔Kajii, Gawanda Zai Sawa Kajinshii🎽🤣
04/03/2026

Rigar Sanyi Na 🐔Kajii, Gawanda Zai Sawa Kajinshii🎽🤣

Ban sanshi ba ban kuma san ɗan ina bane, amma dai na ɗan lura kamar yana da harƙalla da su Musa da Fir'auna a ƙasar nan....
03/03/2026

Ban sanshi ba ban kuma san ɗan ina bane, amma dai na ɗan lura kamar yana da harƙalla da su Musa da Fir'auna a ƙasar nan. Wake da ƙarin bayani yai mana...

'Mutum shida sun mutu a Isra'ila bayan harin Iran.
02/03/2026

'Mutum shida sun mutu a Isra'ila bayan harin Iran.

Address

Maiduguri/Damaturu Road
Biu
101605

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Express Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share