Bodinga Sunnah channel

Bodinga Sunnah channel بِسْمِ اللَّهِ الرَّ حْمَنِ الرَّ حِيمْ
Kullum koyo muke, kuma ba zamu kware ba harmu mutu. Sai dai mu samu gwargwadon abinda Allah Ya nufa.

Allah Ya bamu ikhlasi🤲󱢏

18/06/2026

sahalu Bukhari bodinga

27/05/2026
🥰Mafi girman ni’imar da Allah ﷻ yayi wa ɗan Adam ita ce ni’imar Musulunci da shiriya zuwa ga gaskiyaALHAMDULILLAH 🥰🤲
26/05/2026

🥰Mafi girman ni’imar da Allah ﷻ yayi wa ɗan Adam ita ce ni’imar Musulunci da shiriya zuwa ga gaskiya
ALHAMDULILLAH 🥰🤲

ALLAH
24/05/2026

ALLAH

ISLAM
24/05/2026

ISLAM

15/05/2026

😢 ALLAH SARKI BABA BA SHI DA LAFIYA…
__________
Yau tsawon kwana uku bai gabatar da karatu ba, sai dai Sheikh Sahal Bukhari yayi...
Dan Allah ku saka Baba cikin addu’o’inku na yau da kullum… 🤲
__"_________
Allah Ya ba shi lafiya mai dorewa, Ya sanya rashin lafiyar ta zama kaffara a gare shi.
Ko shakka babu rashin lafiyar Baba ba ƙaramar jarabawa ba ce a wajenmu, saboda irin karatun da muke hasara sakamakon rashin lafiyar nasa...
___________
Amma Alhamdulillah yana samun sauƙi sosai.

Address

Birnin Kebbi Road
Bodinga
07073885508

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bodinga Sunnah channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share