Bilyameen Usman Furfuri

Bilyameen Usman Furfuri Magajee Furfuri

BUNGUDU WEST  2027. ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
20/02/2025

BUNGUDU WEST 2027. ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ

ALLAH Yayi Maka Yadda Kake So Wakili. Zannan Bungudu
05/12/2024

ALLAH Yayi Maka Yadda Kake So Wakili.

Zannan Bungudu

19/11/2024

Zannan Bungudu
Ya Bada Umurnin Biyama Duk Kanin Sauran ฦŠalibban Zamfara da S**a Rage Masu Karatu A (FUG) Kuddin Registration

HOTUNA: Mai Girma Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma ministan 'kasa a ma'aikar tsaro, Dr. Bello Muhammad matawalle MON, a...
11/11/2024

HOTUNA: Mai Girma Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma ministan 'kasa a ma'aikar tsaro, Dr. Bello Muhammad matawalle MON, a yau litinin 11 Nuwamba 2024 ya gana da tsofaffin kantomomi da sukayi aiki dashi a zamanin mulkin sa, 'karkashin Jagorancin Tsohon Kwamishinan 'kananan hukumomi da lamurran masauratu, Alh. Abubakar S Pawa Dambo a Ofishin sa Dake Abuja.

๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ

โœ๏ธ A Madadin MU'ASSASAR SHEHU ABDULLAHIN GWANDU TA MUSULUNCI Hadin Guiwa da KWAMITIN SHABAB Suna Gayyatar ฦŠaukacin Al'um...
09/09/2024

โœ๏ธ A Madadin MU'ASSASAR SHEHU ABDULLAHIN GWANDU TA MUSULUNCI Hadin Guiwa da KWAMITIN SHABAB Suna Gayyatar ฦŠaukacin Al'ummar Musulmi Zuwa Wajen Gagarumar Muhadara Akan Wata Sabuwar ฦ˜asida Da SHEIKH AHMAD IBN UMAR KANOMA Ya Rubuwa Mai Suna:

ู‚ูŽุตููŠุฏูŽุฉ ู…ูŽูƒูู‘ูŠูŽุฉ ููู‰ ุงู„ุดู‘ูŽูƒูˆูŽู‰ ุฅูู„ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ ู…ูู† ุจูŽู„ูŽุงุกู ุงู„ุฎูŽุทูŽูู ูˆุงู„ุฅูุนู’ู€ุชูู‚ูŽุงู„ู ู„ูุฃูŽุฌู„ู ุซูŽู…ูŽู†ู ุงู„ููุฏูŽุงุกู ููู‰ ุจูู„ูŽุงุฏู ุงู„ู†ูู‘ูŠุฌููŠุฑููŠูŽุฉ

๐Ÿ“ข MALAMI MASU GABATARWA:

๐ŸŽ™๏ธ SHEIKH AHMAD IBN UMAR KANOMA (Hafizahullah)

๐ŸŽค TA'ALIQI DA TAMBAYOYI DAGA MAHALARTA

Wadda Zata Gudana Insha Allah Kamar Haka:โ€“
๐Ÿ—“๏ธRANA: LITININ, 6 RABI'UL AWWAL 1446 / 09- SEPTEMBER 2024
๐Ÿ“WURI: MASALLACIN JUMU'AH NA UMAR BN KHADDAB, BYE-PASS ROAD GUSAU.
(MASALLACIN KANOMA)
๐Ÿ•ฐ๏ธLOKACI: BAYAN SALLAR MAGRIBA.

Allah Ya Bada Ikon Halarta, Ameeeen.

Jagora.Hon. Nasiru Bello Lawal Esq.Al'ummar Bungudu Ta Yamma Sun godema Wakilcin Ka Dimokradiya tayi Aiki.
05/09/2024

Jagora.
Hon. Nasiru Bello Lawal Esq.
Al'ummar Bungudu Ta Yamma Sun godema Wakilcin Ka Dimokradiya tayi Aiki.

Kill Them With Success and Bury them With Smile.Alh Usman Ibrahim Furfuri PPA. Allah Ta'ala Ya Karo Budi, Mai Albarka Ya...
04/09/2024

Kill Them With Success and Bury them With Smile.
Alh Usman Ibrahim Furfuri PPA.
Allah Ta'ala Ya Karo Budi, Mai Albarka Ya Kara Baka Cikakkiyar Lafiya.

"Ka ษ—aure fushin ka da ankwar haฦ™uri, domin fushi kamar mahaukacin kare yake, idan ya ฦ™wace sai ya yi ษ“arna!"Allah Ya Ka...
01/09/2024

"Ka ษ—aure fushin ka da ankwar haฦ™uri, domin fushi kamar mahaukacin kare yake, idan ya ฦ™wace sai ya yi ษ“arna!"

Allah Ya Kara Mana Hakuri Da Juriya a Dukkan Al'amuran Rayuwarmu

ยฉ YoungMagajee

11/06/2024

Rago 4,860 tareda kuddi Miliyan 390 zuwaga Al'umma domin yin Hidimar sallah

Matawalle mungode

15/03/2024

Jumu'at ta Farko a Cikin Watan Ramadan Allah Ya Bamu Ladar Ibada Ya Bamu Zaman Lafiya a Kasarmu.

Assalamu Alaikum๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š *GAYYATAR WALIMAR AURE da MUHADARA da WALIMAR GINA GIDA da KADDAMAR DA KWAMITIN CIYAR DA MARAYU DA M...
02/03/2024

Assalamu Alaikum
๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š *GAYYATAR WALIMAR AURE da MUHADARA da WALIMAR GINA GIDA da KADDAMAR DA KWAMITIN CIYAR DA MARAYU DA MABUKATA A CIKIN WATAN RAMADAN A GARIN FURFURI*๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š

Wadda Mai Girma Shugaban Majalisar Malamai ta Nijeria Reshen Jihar Zamfara Zai Gabatar
(Abu Abdullahi) SHEIK AHMAD BN UMAR KANOMA (H.F)

๐Ÿ‘‰RANA Gobe Lahadi 22/08/1445ah 03-03-2024
Bayan Sallar La'asar

๐Ÿ‘‰WURI a Masallacin Central Mosque Furfuri Bungudu L/g Zamfara State

๐Ÿ‘‰ *SANARWA DAGA* Director Media Bunyamin Usman Furfuri
AMADADIN SHUGABA
*(Abu Maryam) Ustaz Sa'ad Buhari Abubakar Furfuri*

๐Ÿ“š *ู…ุคุณุณุฉ ุฅู…ุงู… ู…ุงู„ูƒ ู„ู„ุฏุนูˆุฉูˆุงู„ุชุนู„ูŠู… ูุฑูุฑูŠ*๐Ÿ“š
*IMAM MALIK INSTITUTE FOR DA'AWA AND PROPAGATION FURFURI*
Bungudu L/g Zamfara State
08068714444 - 08082765038
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Da wane sunan soyayya kuke kiran masoyanku?๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จโค๏ธ
14/02/2024

Da wane sunan soyayya kuke kiran masoyanku?๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จโค๏ธ

08/02/2024

Alhmdllh Ala Kulli Halin .

Address

Furfuri Bakin Kasuwa Area
Bungudu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bilyameen Usman Furfuri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share