13/12/2023
NIFA BA AN HARBENI BANE DA KIBIYA
“Wasu na cewa an harbe ni ne da kibiya, a waki'ar Zariya. To ba haka bane, Sojoji da kansu s**a danne min hannaye da kafa s**a kware baki na s**a Caka min Kibiya ta karkashin harshena ta bullo ta wuya. Sai da s**a tabbatar na mutu, sai da na farka na ganni a Asibiti.
Imam Hussaini (a.s) da kansa ya zo yace man zan cire maka kibiyar nan darajar Kana tare da Malam Zakzaky, don duk na tare dashi to yana tare damu.”
Inji Malam Sani Salisu Zariya (Dan'uwan da sojoji s**a daɓa wa Kibiya a makoshi).
Wakiar Buhari 12/13/2015