Muryoyin rijalul amal Islam defenders

Muryoyin rijalul amal Islam defenders Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muryoyin rijalul amal Islam defenders, News & Media Website, Fudiyya islamic center bununu, Bununu Dass.

MARABA DA ISOWA WANNAN SHAFIN ME ALBARKA SHAFIN DAI QNSHIRYA SHINE DAN TUNATARWA FADAKARWA HADI DA ILMANTAR DA JUNA KARKASHIN TUTAR AIKI WATO TUTAR MUSULUNCI ALLAH YA BAMU SABATY AKAN AYYUKAN D ZAMUYI

🎤__Mabaruqatil izzi___(01)__🌹TAKAITACCEN TARIHINTA__💝✏__ Shi'a Voice       SUNANTA_sayyida azzahara 'yar annabi Muhammad...
09/01/2023

🎤__Mabaruqatil izzi___(01)__🌹

TAKAITACCEN TARIHINTA__💝

✏__ Shi'a Voice

SUNANTA
_sayyida azzahara 'yar annabi Muhammad (s)

MAHAIFINTA
_shugaban annabawa da mursalai, annabi Muhammad (SAW)

MAHAIFIYARTA
_Tsarkakakkiya sayyida khadijah bint khuwailid (S.A)

KAKANTA
_sayyid abdullahi bin abdul-mudallib (A.S)

ALKUNYARTA
_ummu abiyha, Haura'ul Insiyyah.

LAKABINTA
_azzahra,Botoul,siddika,dahirah,kauthar:

'YAN UWANTA MATA
_Nana Rukayya, Nana Ummul-khulthum, Nana Zaina.

'YAN UWANTA MAZA
_Ibrahim Mu'azzam, Al-kasim, da Abdullahi (Dahiru).

MJINTA
_Zakin allah, Ali Bin Abiy-Dalib (A.S)

'YA'YANTA
_Hassan, Hussain, Muhsin, Zainab, da ummu-khulsum.

WAFATINTA
_Ranar talata 03 ga Jimada-Thaniy.

SHEAKARUNTA
_Ta rayu tsawon shekaru 18 a Duniya.

SIFFARTA
_A komai tana Halitta da Dabi'a tana k**a da annabi (S).

DARAJARTA
_Ma'asuma ce (wacce ba ta ta6a sa6on allah ba)

MATSAYINTA
_Allah yana yarda da yardarta, yana Fushi da Fushinta

__zamu ci gaba insha allah__🌹



©__ rijalul amal

Ruhullahi Almasihu Isah ɗan Maryam Tabbas Shi zuwansa duniya Mu'ujjuzane da Kuma kariya ga Mutane Kuma Shi bai zurawa  Z...
25/12/2022

Ruhullahi Almasihu Isah ɗan Maryam Tabbas Shi zuwansa duniya Mu'ujjuzane da Kuma kariya ga Mutane Kuma Shi bai zurawa Zalinci Ido ba.

Sayyida Maryam ce ta haifeshi Wacce ita anmata Shaida da ƙurewa a Wurin ƙyawawan ɗabi'u da hidima a Adinin Allah ta'ala inda taƙare rayuwarta acikin Massalaci Wurin Bautar Allah.

Kwatsam Watarana Sai ga ta da jariri ta Shigo cikin Jama'ah, mutane S**a fara tambaya ya ke Salihar baiwa Mun sanki da takwa da tsoron da hidima a dakin Allah ina kika samu jaririn nan haka?

Cikin Mu'ajuza da ikon Allah Jariri yayi Magana yace; Ni Manzon Allah ne ɗan Saƙon izuwa gareku, Sanan Maryam Mahaifiyata Salihace, ikon Allah ne yasa nazo muku ba tare da uba ba, Kamar Yanda Adamu kakana yazo ba Uwa ba uba.

Mutane S**ayi Saƙare Sunajin Abin Mamaki yanzu ba Mamakin Maryam ta kawo Jariri ake ba, aa Sam Yanzu Mamakin Jaririn Maryam na magana kuma harma yace Shi Annabin Allah ne kuma an Aikoshi zuwa garesu.. .

Da Wanan taƙaitacen tarihin zan Taya Al'ummah Murnar da zagayowar Haihuwar Annabi Isah Ruhullahi Almasih.

Ina taya 'yan uwanmu Kiristoci Murna da Wanan Rana mai Girma.

.

Allura ta tono garma:"Buhari ba Bafulatani ne ba. Ba'are ne shi daga Nijar. Idan kuma ya isa ya fito ya ƙaryata, ko ya f...
21/12/2022

Allura ta tono garma:

"Buhari ba Bafulatani ne ba. Ba'are ne shi daga Nijar. Idan kuma ya isa ya fito ya ƙaryata, ko ya fadi sunan uban sa".

__Inji Babban malamin Shi'a, Sheikh Zakzaky a jawabin ganawar sa da Fulani ranar Lahadi a gidan sa dake Abuja.

Me zaku ce yaku masu bibiyar Muryoyin rijalul amal Islam defenders kan wannan batu?

Wata Babbar Kotun Shari'ar Muslunci ta yankewa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa a Kano. Aliyu Samba Babbar kotun ...
15/12/2022

Wata Babbar Kotun Shari'ar Muslunci ta yankewa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa a Kano.

Aliyu Samba

Babbar kotun shari'ar Muslunci dake zaman ta a Kofar Kudu ƙarƙashin Mai Shari'a Alkali Ibrahim Sarki Yola ta yankewa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin hukuncin kisa ta hanyar rataya dogaro da sashe na 392(b) na Kano state Shari'a Penal Code.

Kotun ta yanke hukuncin ne bayan bayyana ra'ayin ta game da shari'ar da aka ɗauki tsawon shekara da watanni ana gudanarwa a babbar kotun shari'ar.

An gabatar da Malamin Sheikh Abduljabbar Kabara a gaban kotun a ranar 16 ga watan July, 2021 bisa zargin kalaman ɓatanci da rubuta al'umma wanda s**a saɓa da sashe ba 392 (b) na ACJL, zargin da Malamin ya sha musantawa.

Mai Shari'a Ibrahim Sarki Yola ya yanke hukuncin a yau Alhamis 15 ga watan Disamba, 2022 ya kuma yi umarnin a kwace masallatai biyu da malamin yake da su, Masallacin Ashabul Kahfi dake Gwale sani mai Nagge, da kuma Jami'urrasuli dake tukuntawa gidan maza a jihar Kano.

Kotun ta kuma yi umarnin haramta wallafawa ko sanya hotunan sa da sunan yada manufar sa, ta kuma haramta tallata aƙidar sa da sanya karatukan sa a gidajen Radio, talabijin da kuma kafafen sada zumunta, ta kuma yi umarnin ga gwamnatin jihar Kano da ta da yan sanda su k**a duk wanda ya saba wannan umarnin.

Farfesa Mamman Lawan Yusufari SAN wanda yayi magana a madadin lawyoyi masu gabatar da ƙara ya sheda cewa sun gamsu da wannan hukuncin da Kotun ta yankewa Sheikh Abduljabbar.

Saidai a nashi bangaren, Sheikh Abduljabbar Kabara ya hakurkurtar da mabiyansa inda yace zai yi mutuwa ta girma, kuma baya rokon sassauci daga mai Shari'a.

''Ni bana neman sassauci akan wannan laifi da ban yi ba, ina bawa masoyana hakuri, kar su samu damuwa kan tafiya ta lahira, zanyi mutuwa ta girma, kuma bana neman kai Ibrahim Sarki kayi mun sassauci, kuma a gaggauta yi mun hukuncin nan. Kalami na na karshe kenan. '' inji Sheikh Abduljabbar.

Saidai bamu samu jin ta bakin Barista Aminu Ado ba

📡_

Ba da yawuna Lauyana ya nemi a yi min sassauci ba - Sheikh Abduljabbar KabaraKai tsaye daga Kotun Ƙofar Kudu.Kotu ta ce,...
15/12/2022

Ba da yawuna Lauyana ya nemi a yi min sassauci ba - Sheikh Abduljabbar Kabara

Kai tsaye daga Kotun Ƙofar Kudu.

Kotu ta ce, ta samu Abduljabbar Kabara da laifin yiwa ma'aiki (s a.w) kage da cin mutumcin ma aiki da cewar yayi fyade ,
An same shi da laifi karkashin sashe na 382 (B)

Lauyan da ke kare shi Barrister Aminu Abubakar yace ayi masa sassauci saboda kuskuren fahimta ce tasa Malam Abduljabbar ya aikata wannan laifi.

Amma nan take malamin ya miƙe ya ce shi dai ba da yawunsa ba, Lauyana yake magana.

Malamin ya ce, baya neman sassauci, kuma yana neman a gaggauta yi masa hukunci domin zai yi mutuwa ta girma.

Ku ci gaba da bibiya, zamu ci gaba da kawo muku yadda take kasancewa.

📡____ Muryoyin rijalul amal Islam defenders

DA DUMI-DUMIMai sharia Ustaz Ibrahim Sarki Yola na kotun Musulunci ta Kano, ya ce kotu ta tabbatar da cewar kalaman bata...
15/12/2022

DA DUMI-DUMI

Mai sharia Ustaz Ibrahim Sarki Yola na kotun Musulunci ta Kano, ya ce kotu ta tabbatar da cewar kalaman batanci da Malam Abduljabbar ya yi ga ma’aiki SAW a cikin karatun sa, shine ya kirkira su da kansa domin shaidu da hujjojin kotu sun tabbatar da cewa babu su a cikin litattafan da yake fada.

📡___ Muryoyin rijalul amal Islam defenders

TURA GORUP 3 darajar annabi Muhammad (S),👉🌹💝💝💝🌹👉
14/12/2022

TURA GORUP 3 darajar annabi Muhammad (S),
👉🌹💝💝💝🌹👉

SHAƘUWA: Yadda Wani Kare Ke Zuwa Kabarin Mai Gidan sa Kullum RanaNa zo wuce wa sai na ga kare kwance a kan kabari cikin ...
14/12/2022

SHAƘUWA: Yadda Wani Kare Ke Zuwa Kabarin Mai Gidan sa Kullum Rana

Na zo wuce wa sai na ga kare kwance a kan kabari cikin maƙabarta sai na tambayi mutane a kusa, sai s**a ce yana zuwa wurin kowace rana ya kwanta na ƴan sa'o'i.

Sai ya tafi ya sake zuwa washegari haka ya ke yi kullu yaumin.

Me Za Ku Ce A Kan Wannan Karen?
https://dimokuradiyya.com.ng/

Na Yì Iya Ƙoƙarí Na A Matsayín Shúgaban Ƙasàr Nàgeriá, Céwar Shúgaba BuharìMé za kúce ?Please share 3 group🌹💝💝💝🌹
14/12/2022

Na Yì Iya Ƙoƙarí Na A Matsayín Shúgaban Ƙasàr Nàgeriá, Céwar Shúgaba Buharì

Mé za kúce ?

Please share 3 group🌹💝💝💝🌹

LABARI MAI SOSA ZUCIYA__________________________Ya kira abokin shi sannan yace masa "ina bukatar kudi, mahaifiya ta bata...
14/12/2022

LABARI MAI SOSA ZUCIYA
__________________________

Ya kira abokin shi sannan yace masa "ina bukatar kudi, mahaifiya ta bata da lafiya, sannan banida kudin yimata jinya" sai Abokinsa yace "shikenan abokina, ka kirani bayan sallar la'asar"ya kira shi bayan sallar la'asar amma wayar sa a kashe, yayi ta kiran shi yana kara kiran shi har ya gaji.

Sannan ya tafi neman wani abokin mai taimaka masa da kudin jinyan mahaifiyar tasa, amma bai samu wanda zai taimaka masa ba.

Ya komo gida sai ya tarar da jakar magunguna kusa da matashin kan mahaifiyar sa a yayin da ita kuwa take barci.

Ya tambayi dan uwan sa, Sai dan uwansa yace masa "abokin ka yazo ya karbi takardar asibitin, sannan ya kawo wadannan magungunan yanzu ya fita bada dadewa ba "Yayi murmushi, tareda zubda hawaye sai ya fita waje don ya sadu da abokin nan nasa...

A yayin da ya same shi, sai yace masa "ina ka shiga, nayita kiran ka tun bayan sallar la'asar amma wayan ka a kashe..?
Abokin sa ya maida martani da cewa : "na sayar da wayar salular tawa ne, sannan na sayawa mahaifiyar ka magungunan"

Allah ka azurtamu da irin wadannan abokan, masu damuwa da damuwar mu masu haquri da maslahar kansu domin ta wasun su.

Allah Ka Wanke Mana Zukatan Mu 🤲🤲🤲.

📡____Muryoyin rijalul amal Islam defenders

Please share 3 groups 🌹💝💝🌹

Ranar Da Tukur Buratai Ya Jagoranci HQ Nigerian Army S**a Kashe Uwa S**a Kashe Ɗanta!💔😭Ranar S**a Kashe Uba S**a Kashe Ɗ...
14/12/2022

Ranar Da Tukur Buratai Ya Jagoranci HQ Nigerian Army S**a Kashe Uwa S**a Kashe Ɗanta!💔😭
Ranar S**a Kashe Uba S**a Kashe Ɗansa, Da Umarnin Tsinannen Allah Muhammadu Buhari 💔

Waɗannan Na Photon Uba Da Ƴarsa Ne, Suma Ranar Aka Kashe Su.😭
Buhari Allah Ya Isa




📡_____Muryoyin rijalul amal Islam defenders

Darensa Na Ƙarshe Kenan A Wannan Duniya...😭Shaheed Sheikh Muhammad Turi (RA) Kenan!Janar Muhammadu Buhari (L) Idan Yaje ...
12/12/2022

Darensa Na Ƙarshe Kenan A Wannan Duniya...😭

Shaheed Sheikh Muhammad Turi (RA) Kenan!

Janar Muhammadu Buhari (L) Idan Yaje Kaduna Agidan Mahaifinsa Yake Sauƙa, Amma Yana Cikin Waɗanda Yatura Aka Kashesu A Zariya Gidan Sheikh Zakzaky (H).






📡_ __ Muryoyin rijalul amal Islam defenders

👍______💬_______👉

Address

Fudiyya Islamic Center Bununu
Bununu Dass

Telephone

+2349067976699

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryoyin rijalul amal Islam defenders posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryoyin rijalul amal Islam defenders:

Share