Imrana Sani Tsafe

Imrana Sani Tsafe I'm imrana sani tsafe born on 17, September

Permanently closed.
03/12/2024
Free dollars earning bot
03/03/2024

Free dollars earning bot

You can contact right away.

07/08/2023

Copied from Kafil Aminu Mudi

A Gaskiya gwamnatin Jaha, yan siyasa, ma’aikatanmu da yan kasuwa, yakamata ku fito da hanyar da za’ku taimaki al’umma matasa da yan mata dalibai masu karatu a jami’oi kasarnan da abunda zasu biya kudin karatunsu a makaranta, Sama da naira dubu hari N100,000+ ga duk dalibi wannan mafi galibi diyan talakawa ne kudine da ba kowa zai iya biya ba a wannan lokacin da muke ciki, many would be dropped off out of school saboda rashin kudinnan. Ku taimaki al’ummarku da ilimi domin rayuwarku ta gaba ta inganta bakidaya..
bamu ce dole a biya masu duka ba, amma a saukake masu da dan wani don su rage suga sun biya.

A Students Leader and fellow concern citizen at TSAFE YOUTH INITIATIVE FORUM

Address

Tudun Wada Area Tsafe
Chafe
632101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imrana Sani Tsafe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share