Abdurrahman Bala Haruna post

Abdurrahman Bala Haruna  post Promote people is our concerns

😇
02/08/2024

😇

29/07/2024
28/07/2024

DABBOBI YAN ALJANNA GUDA GOMA DAZASU SHIGA ALJANNA
1....BURAQA
Itace Manzon Allah ya hau daga Makka zuwa Baitul
Miqdas, Akan ta Annabi ﺹ yayi Isra'i da Mi'raj
2.....TURURUWA (Dahiya)
Sarauniyar Tururuwar nan wacce tayi magana akan
Annabi Sulaimana
3.....DAN MARAQI
Wanda Annabi Ibrahim ya yanka saboda bakin
(visitors) da yayi, wato Mala'iku
4....RAGO
Ragon Annabi Ibrahim Wanda ya yanka domin
fansar Annabi Isma'il
5....KARE
Kare ne Wanda yabi waliyyai Na Allah shima
karamar ta shafe shi, sun kwanta barchi tsawon
shekaru sama da 300
A surah kahf
6......KIFI
Kifin da ya hadiye Annabi Yunus a cikin kifin yayi
zance da Allah ﺳﺒﺤﺎﻧﻪ ﻭﺗﻌﺎﻟﻲ
7....HUDA HUDA
Mai kawo Rahoto wa Annabi sulaiman
8.....JAKIN UZAIRU
9.....TAGUWA
NAQAT SALIH
10....SANIYAR Banu Isra'eel
ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺍﻋﻠﻢ

Address

Chafe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdurrahman Bala Haruna post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share