fadama T.V.

fadama T.V. labaran duniya, bukukuwa, labaran siyasa da Kuma wasanni

Wani mutum ya yi nasara a rayuwarsa, ya gina wani katafaren gida a cikin unguwarsu, sannan ya ɗauki mai gadi guda ɗaya. ...
27/08/2026

Wani mutum ya yi nasara a rayuwarsa, ya gina wani katafaren gida a cikin unguwarsu, sannan ya ɗauki mai gadi guda ɗaya. Amma saboda yadda matsalar rashin tsaro ta yi tsanani a ƙasar, sai ya yi tunanin cewa yana buƙatar ƙarin tsaro.

Don haka, domin ƙara tsaro a wajen gidansa, sai ya saka WiFi, ya manna sanarwa a ƙofar gidansa da ke cewa:

“FREE WiFi – Awanni 24 ana browsing kyauta.”

Kuma ya rubuta password ɗin WiFi ɗin da manyan haruffa a jikin allon. 😁

Sai ga abin da ya faru! 😄

Ku kalli yadda wajen gidansa ya kasance da misalin ƙarfe 2:30 na dare. 🤣🤣

Wane darasi kuka fahimta?

YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu na ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC a fadarsa da ke Abuja.Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tatt...
27/08/2026

YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu na ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC a fadarsa da ke Abuja.

Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tattaunawa da gwamnonin jam’iyyar APC a Fadar Shugaban Ƙasa. Wannan muhimmin taro na gudana ne a daidai lokacin da ake shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027.

Me za ku ce ?

Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah!I wish to sincerely express my profound gratitude to Almighty Allah for the ...
27/08/2026

Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah!

I wish to sincerely express my profound gratitude to Almighty Allah for the successful conclusion of the Two-Day Sensitization Workshop organized by my office, the Directorate of Political Matters, Zamfara State, under my leadership as Special Adviser on Political Matters and Inter-Party Relations.

The workshop was an important platform for political sensitization, engagement, unity, and the promotion of a stronger and more coordinated political structure in Zamfara State.

I extend my deepest appreciation to His Excellency, the Executive Governor of Zamfara State, Dr. Dauda Lawal, for his continued support, confidence, and commitment to strengthening political participation and grassroots engagement in the State.

I am particularly grateful to His Excellency's representative at the occasion, the Chief of Staff, Government House, Hon. Mukhtar Lugga, for honouring our invitation and for his valuable representation. I also appreciate the presence and contributions of Hon. Commissioner for Local Government and Chieftaincy Affairs, Engr. Ahmad Garba Yandi; the Zamfara State ALGON Chairman; the Chairman of Gusau Local Government; Special Adviser on SDGs, Hon. Aliyu Adamu Barmo, PhD; and Special Adviser on Strategy and Government Policy, Hon. Naziru Ibrahim.

My sincere appreciation also goes to my colleagues and partners in the political administration of the State, particularly my Senior Special Assistant, Hon. Aminu Salman; Hon. Bashir Rabiu Bakura; Chairman, SSA's Forum, Hon. Bilyaminu Dagaji; APC Chairman's representatives, Hon. Ibrahim Admin and Hon. Aliyu Maidabo, as well as all other distinguished guests, political leaders, government officials, traditional stakeholders, and well-wishers who graced the occasion.

Most importantly, I wish to express my profound gratitude to the Chairmen and representatives of the 100 accredited Political Support Groups who attended the workshop in large numbers and demonstrated their c

27/08/2026

Larabawa Shayi 🥃
Turawa Ice Cream 🍦
Indiyawa Coffee ☕
Hausawa Fa......❓

BARRISTER SEYI TINUBU OKANLOMO OF YORUBA-LAND CONGRATULATE SENATOR YARI.His Excellency Senator Abdul'aziz Yari Abubakar ...
27/08/2026

BARRISTER SEYI TINUBU OKANLOMO OF YORUBA-LAND CONGRATULATE SENATOR YARI.

His Excellency Senator Abdul'aziz Yari Abubakar (Marafan Sokoto) received Brr.Seyi Tinubu, the Okanlomo of Yoruba-Land today Thursday 27 August 2026.

Barrister Seyi Tinubu visited Senator Abdul'aziz Yari in his residence at Maitama district,Abuja to congratulate him on his emergence as the DG APC Presidential Campaign Council 2027.

Gwamnatin Jihar Zamfara ta kafa wani babban kwamiti domin jagorantar shirye-shiryen bikin cika shekaru 30 da kafuwar Jih...
27/08/2026

Gwamnatin Jihar Zamfara ta kafa wani babban kwamiti domin jagorantar shirye-shiryen bikin cika shekaru 30 da kafuwar Jihar Zamfara, wanda za a gudanar a ranar 1 ga Oktoba, 2026.

Jihar Zamfara dai an ƙirƙire ta ne daga tsohuwar Jihar Sakkwato a ranar 1 ga Oktoba, 1996.

Kwamitin zai mayar da hankali wajen shirya abubuwa daban-daban da s**a haɗa da laccoci, addu’o’i da wa’azi, wasannin al’adu, da ƙaddamar da muhimman ayyukan raya ƙasa, tare da nuna tarihin jihar da abubuwan da ta cimma cikin shekaru 30.

Bikin Zamfara @30 zai kuma kasance wata dama ta waiwayen tarihin jihar, tantance ci gabanta da kuma duba makomar Zamfara da irin gudunmawar da za ta ci gaba da bayarwa ga Najeriya.

ZAMFARA @30 🇳🇬
1st October 1996 – 1st October 2026

SAKON GODIYA DAGA SARKIN SAMARIN TSAFE MAI BAWA GWAMNA SHAWARA AKAN LAMURRAN SIYASA NA JIHAR ZAMFARA. FADAMA Online Tv K...
27/08/2026

SAKON GODIYA DAGA SARKIN SAMARIN TSAFE MAI BAWA GWAMNA SHAWARA AKAN LAMURRAN SIYASA NA JIHAR ZAMFARA. FADAMA Online Tv
Kainuwa Dashen Allah

27/08/2026
ALHAMDULILLAH-ALHAMDULILLAH- ALHAMDULILLAH.Rabon tallafin kayan abinci na jagora sen. Abdulaziz yari Abubakar zuwa ga Ya...
26/08/2026

ALHAMDULILLAH-ALHAMDULILLAH- ALHAMDULILLAH.

Rabon tallafin kayan abinci na jagora sen. Abdulaziz yari Abubakar zuwa ga Yan gudun hijira na qaramar hukumar Mulki ta tsafe ya kammala cikin gaskiya da adalci.

ta hannun malam Surajo maikudi, Allah ya saka mashi da Alheri ya shirya masu zuri'arsa.

sannan muna Mika godia ta musamman Zuwa Mai girma sen. abdulaziz yari Abubakar akan wannan abun Alkhairi da yayi Allah ya saka mashi da alheri ya bashi duk abunda yake nema duniya da lahira.

These are the numbers that the Renewed Hope ₦50,000 Grant may call from:0208005674302097104385So, please stay prepared a...
26/08/2026

These are the numbers that the Renewed Hope ₦50,000 Grant may call from:

02080056743
02097104385

So, please stay prepared and keep your phone close by. If you receive a call from any of these numbers, be attentive and follow the instructions carefully.

May Allah help us and grant us success. Ameen.

Address

Chafe
36

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when fadama T.V. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share