Elhajji awwerl

Elhajji awwerl Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Elhajji awwerl, Chanchaga.

07/02/2024

Sarkin mu na karaye yakamata a fara cire wa

Menene Ra'ayinku?
07/02/2024

Menene Ra'ayinku?

Allah ya gani Ina Kaunarku Abba da Kwankwaso.Ko bani mukamin Komai ba babu Matsala haka Allah ya hukunta Allah ya taimak...
14/07/2023

Allah ya gani Ina Kaunarku Abba da Kwankwaso.

Ko bani mukamin Komai ba babu Matsala haka Allah ya hukunta

Allah ya taimaki Kano damu dake cikin-ta baki daya

Amana โค๏ธ

Happy birthday ๐ŸŽ‰ Zaynab Ijaz
18/08/2022

Happy birthday ๐ŸŽ‰ Zaynab Ijaz

Saฦ™on Taya Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa

ฦŠaukacin ma'aikatan wannan gidan jaridan Mai Albarka muna taya ฦดar uwa, ma'aikaci a gidan rediyo prestige fm, Hajiya Zainab Ibrahim Ijaz Murnar zagayowar Ranar haihuwar ta Allah yasa albarka a sauran kwanakin da s**a Rage Amin

Happy Birthday ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚ to You Ijaz wish you many many Happy Returns

Matashi Salman Saleh, ya daddage ya Yi ashar ga jikan manzon Allah (S.A.W) Sayyadi Hussaini (AS) a dalilin kawai ranar A...
08/08/2022

Matashi Salman Saleh, ya daddage ya Yi ashar ga jikan manzon Allah (S.A.W) Sayyadi Hussaini (AS) a dalilin kawai ranar Ashura.

02/06/2022
'YAR TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin HaramiMatar da tayi bidiyo a dakin Ka'aba tace wani mutumi yana goga m...
26/04/2022

'YAR TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin Harami

Matar da tayi bidiyo a dakin Ka'aba tace wani mutumi yana goga mata gabansa ta bayanta mun gano ta, sunanta Jamila Abdullahi.

Da farko tana da bakin iyaye a kanta, asalinta 'yar rawar gala ce anan Nigeria, tana shaye-shaye, ta shiga yawon duniya har ta isa Kasar Saudiyya.

Yanzu haka tana yin zaman barik! a tsakanin Jiddah da kuma Riyadh na Kasar Saudiyyah, tana hulda da masu safaran 'yan mata karuwai zuwa kasashen Larabawa, duk inda ake neman lalatacciya to wannan ta wuce gurin, tana da lasisi a iskan'ci, tana da tambarin karuwai da na 'yan madigo a fuskar ta.

Tananan a Tiktok da follower sama da dubu 36, ba abinda take yadawa sai batsa da iskan"ci, bidiyon da ta yi cewa wani yana goga mata gabansa a Harami karya ne da kuma sharri, ita ta tsara abin ta.

Yanzu haka muna bin matakai tare da wasu 'yan uwa da suke Saudiyyah, zamu tabbatar an kamata domin ta fuskanci hukunci a can.

- Datti Assalafiy

ุฅู†ุงู„ู„ู‡ ูˆุฅู†ุง ุฅู„ูŠู‡ ุฑุงุฌุนูˆู†ูƒู„ ู†ูุณ ุฐุงุฆู‚ุฉ ุงู„ู…ูˆุช๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญAllah Yayiwa Shugaban Majmaul Ahbabu Sheikh Ibrahim Niasse Rta Alh Dahiru A...
20/04/2022

ุฅู†ุงู„ู„ู‡ ูˆุฅู†ุง ุฅู„ูŠู‡ ุฑุงุฌุนูˆู†
ูƒู„ ู†ูุณ ุฐุงุฆู‚ุฉ ุงู„ู…ูˆุช
๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
Allah Yayiwa Shugaban Majmaul Ahbabu Sheikh Ibrahim Niasse Rta Alh Dahiru Abubakar kurmi Rasuwa A Daren Yau.
Zaa Sanar Da Lokacin Jana'iza Dinsa Insha Allah Nan Gaba Kadan.
Allah Ka Jaddada Masa Rahma Da Gafara, Allah Ka Bamu Albarkacinsu

Daga Bakin Dr. Muhd Sani Umar R/lemoAkan (INTERFAITH) Kaji Maganar Gaskiya Kenan.Rubutawa โœ๏ธโœ๏ธ Shamsuddeen AbdulhameedDa...
18/04/2022

Daga Bakin Dr. Muhd Sani Umar R/lemo
Akan (INTERFAITH) Kaji Maganar Gaskiya Kenan.

Rubutawa โœ๏ธโœ๏ธ Shamsuddeen Abdulhameed

Dayawa daga Cikin Wasu Matasa Sun dauka idan ance Mutum yana (Interfaith) ya yadda a gwama addi nai yadda s**a dauka Kenan Saboda haka yakafirta Wannan ba Gaskiya bane akwai wadanda dayawa maganar zamanta kewa ta kwashe su domin a Zauna Lafiya a daina Rigin gimu a tsakanin addi nai wasu Suna zuwa ne domin subawa addinin Musulunci Kariya Kamar ana tuhumar Musulunci da yin ta addanci addinin shanjini addinin Rashin Zaman Lafiya addinin da yake wulakanta mata da dai Sauran su don haka bari suje gaban Wadannan s**are Musulunci.

Domin su Wadanda s**a wakilci Wannan taron sununa Addinin Musulunci bata addanci yake koyar wa ba addinin son Zaman Lafiya ne Inda shehin Malamin yace kiransa da Zai ma Matasa a dainacewa duk-wanda ya yadda da Interfaith kafirine ko ya yadda duk addinai Gaskiya ne ba haka bane, lallai dukwanda Yakaranta kafuwar shi Interfaith dialogue din Yasan daga (Catholic Churches) ya fito Su s**a sanya tsarinsa kuma sune manya acikin abin kuma dakasamu duk Inda aka Kafa wannnan abin hiwar ne ba na attabayar da Gaskiya ba Kamar Yanda Annaba wa Sukayi ba hiwarne kawai na zamanta kewa duk Mun yadda kai Mutum ne nima Mutum ne kowa Mutum ne Mun yadda kai kana bukatan adalci nima ina bukatan adalci mun yadda mu Zama dai dai wa dai da akan abubuwan da ake tattaunawa Kenan.

Maganar Gaskiya Kenan daka Bakin Malam in har akan Wadannan abubuwan ake tattaunawa Meyasa ake samun wasu Malamai da suke so suci Mutunci Sheikh Muhammad Nuru Khalid inba dai Akwai wata manufa bane na Daban wanda har wasu cewa suke ya fake ne da Wannan aqidar Interfaith din Dan yadashi domin ya gwama addinai duka guri guda daga yau ko malami ko Wani dalibi da mukaji yafito YANA Zagin Malam Digital IMAM akan Wani (Interfaith) Wallahi bazamu barshi ba Munsan Akwai wata manufa a Zuciyayar sa. Allah Ubangiji yakarama Malaman mu Lafiya ya kara hadakan su.

Address

Chanchaga

Telephone

+2349034597765

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Elhajji awwerl posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Elhajji awwerl:

Share