Inuwar Labarai

  • Home
  • Inuwar Labarai

Inuwar Labarai Inuwar labarai kafa mai Inganci dauke da Ingantattun Labarai Na Ilmantarwa Faɗakarwa hadi da Nishaɗantarwa.

18/12/2025

Ɗan majalista yaci duka a wajen fusatattun al'ummar da yake wakilta.

ko meye dalili?

18/12/2025

Ɗan majalisar jaha a zamfara Mai wakiltar maru ta kudu ya sha dukan tsiya a hannun Al'ummarsa.

'Yar Jarida Mai Sa'a Kenan Hauwa Halliru Gwangwazo.
17/12/2025

'Yar Jarida Mai Sa'a Kenan Hauwa Halliru Gwangwazo.

Big shout out to my newest top fans! 💎 Ibrahim Idrees Adam, Haske SulaimanDrop a comment to welcome them to our communit...
17/12/2025

Big shout out to my newest top fans! 💎 Ibrahim Idrees Adam, Haske Sulaiman

Drop a comment to welcome them to our community, fans

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! M A Hamisu GarunGabas, Abdullahi Ismail Kwalwa, Aminu Sab...
17/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! M A Hamisu GarunGabas, Abdullahi Ismail Kwalwa, Aminu Sabo, Sadiq Kawule Dasin, Ibrahim Zakari, Ibraheem Usman Ahmed, الهوساي شهر, Comrd Naziru Muh'd Bakwai, Bambonie Buhari, A Makwarari Mai Makwarari, Gambo Jibrin, Umar Yakubu Yelwa, Ahmed Sa'eed, Lawal Falalu Zarewa, Haske Sulaiman, Ali Ahmed Bulama, Bala Yusuf, Abdullah Muhammed, Haidar Ali, Bashir Magaji, Muhammed Zakiru, Ibrahim Abubakar, Abdulganiyyu Isma'il Mohd, ابوياسين الهوساوي, Nuhu Yusuf, Hariss M Tahir, Aisha Ahmed, Aminu Wanka, Ephraim Ali, Labaran M Sani, Klf Hamza Abdullahi, Hussaini Alh Mele, Iddrisu Nuhu, Saminu S. Rumah, Maman Sadiq Jangolo, Samaila Garba Yaro, Isah A Abdulhamid Abdulhamid, Buhari Aliyu KeRa, Usman Abbas Madaki, Bala Abdullahi Adamu, Alamin Abdullahi, Badamasi Ibrahim, Shamsuddeen Bashir, Murtala Ibrahim Wase, Muhammad Suleiman Sani, Jameel Muhammad, Ibrahim Sani Omo Fta, Baba Alhaji Umar, Khamis Abdulmumini Adam Khamis, Ibrahim Bello

Musa ƙamarawa a lokacin Gwamnatin Ƙaramin Minister na yanzu Matawalle.Me zakuce akan wannan alaƙa?
14/12/2025

Musa ƙamarawa a lokacin Gwamnatin Ƙaramin Minister na yanzu Matawalle.

Me zakuce akan wannan alaƙa?

DA DUMU-DUMU:Gwamantin Tarayya ta soke sauyin makaranta ga daliban aji 3 na babbar Sakandire, domin dakile satar jarraba...
14/12/2025

DA DUMU-DUMU:Gwamantin Tarayya ta soke sauyin makaranta ga daliban aji 3 na babbar Sakandire, domin dakile satar jarrabawa.

Menene wannan?
14/12/2025

Menene wannan?

A wacce jaha ake haka?
14/12/2025

A wacce jaha ake haka?

NIGERIA: Wa 'yan nan tulin buhunnan kuɗin da kuke gani makudan biliyoyin kudadene da s**a rube s**a lalace, hukumar EFCC...
14/12/2025

NIGERIA: Wa 'yan nan tulin buhunnan kuɗin da kuke gani makudan biliyoyin kudadene da s**a rube s**a lalace, hukumar EFCC ta gano kudaden a nan yankin Arewa a shekarar December 2022.

Me zaku ce ga masu irin wannan halin?

‘Yanbindiga sun kirƙiro wata fasaha ta musamman don kauce wa bibiyar su -  Ministan sadarwa Ministan sadarwa, kirkire-ki...
14/12/2025

‘Yanbindiga sun kirƙiro wata fasaha ta musamman don kauce wa bibiyar su - Ministan sadarwa

Ministan sadarwa, kirkire-kirkire da tattalin arzikin zamani, Bosun Tijani, ya ce ‘yan bindiga na amfani da “wani irin fasaha ta musamman” wajen yin kira da kuma kauce wa sa-ido daga hukumomin tsaro.

Ministan ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da Seun Okinbaloye a shirin Politics Today na tashar Channels TV a daren Juma’a.

Tijani ya ce sa-ido kan kiran wayoyin ‘yan bindiga domin tattara bayanan leƙen asiri ya fi “na fasaha” fiye da yadda yawancin ‘yan Najeriya ke zato.

Ya ce masu laifin kan tura kiran waya daga hasumiya zuwa wata da dama domin rikitar da jami’an tsaro da ke bibiyar hanyoyin sadarwarsu.

“Dalilin da ya sa shugaban ƙasa ya matsa lamba mu zuba jari a hasumiyoyin sadarwa a waɗancan yankuna shi ne mun gano cewa akwai wata fasaha ta musamman da su [‘yan bindiga] ke amfani da ita wajen yin kira,” in ji Tijani.

“Ba sa amfani da hasumiyoyin sadarwa na yau da kullum; suna amfani da kira daga hasumiya zuwa hasumiya da dama. Shi ya sa suke jin daɗin zama a yankunan da ba su da haɗin sadarwa.”

Tijani ya ƙara da cewa gwamnatin tarayya na aiki kan inganta tauraron dan adam (satellites) na ƙasar da ke sararin samaniya domin ƙarfafa sa-idon tsaro.

“Domin idan hasumiyoyinmu ba sa aiki, tauraron dan adam ɗinmu zai yi aiki,” in ji shi.

Ministan ya ce wannan hali ya nuna buƙatar “zuba jari mai yawa” a harkar sadarwa.

“Idan ka je ƙasar China, suna da sama da hasumiyoyin 5G miliyan huɗu. Jimillar hasumiyoyin da muke da su a Najeriya ba su wuce kusan 40,000 ba,” in ji Tijani.

~ Daily Nigerian

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inuwar Labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share