YALWA NEWS HAUSA

YALWA NEWS HAUSA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from YALWA NEWS HAUSA, Media/News Company, Goron dutse yalwa, Dala.
(1)

Jaridar Yalwa news Hausa Jarida ce mai zaman kanta karkashin kamfanin YALWA NEWS HAUSA MULTIMEDIA AND COMMUNICATION SERVICE

Domin Isar muku da mahimmin sako ku Tuntubemu ta wannan number
07048886899

DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar Jigawa zai rabawa kansiloli 287 na jihar Jigawa sabbin mashuna domin su dinga zuwa duba ayyu...
09/06/2025

DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar Jigawa zai rabawa kansiloli 287 na jihar Jigawa sabbin mashuna domin su dinga zuwa duba ayyukan mazabun su da Gwamnatin jihar take gudanarwa don kara saka ido akai.

Cikin Hotuna:Yadda aka gudanar da janaʼizar Ahmadi Kasiran magidancin da yan kwacen waya s**a kashe a Gombe.Hotuna daga ...
09/06/2025

Cikin Hotuna:

Yadda aka gudanar da janaʼizar Ahmadi Kasiran magidancin da yan kwacen waya s**a kashe a Gombe.

Hotuna daga Malam Suffee Gombe

Yadda sojojin Najeriya s**a hallaka yan ta'adda a ƙaramar hukumar Gubja da ke jihar BornoKu shigo shafin 👉 YALWA NEWS HA...
09/06/2025

Yadda sojojin Najeriya s**a hallaka yan ta'adda a ƙaramar hukumar Gubja da ke jihar Borno

Ku shigo shafin 👉 YALWA NEWS HAUSA kuyi following domin samun labarai

09/06/2025

Hukumar kula da birnin Abuja na shirin rufe ofisoshin jakadanci 34 saboda kin biyan haraji

Sakon Adam A Zango zuwa ga masoyansa Masoyana Ku Kwantar da Hankalinku, Ina Samun Sauki, Alhamdulillah!Ku shigo shafin 👉...
09/06/2025

Sakon Adam A Zango zuwa ga masoyansa

Masoyana Ku Kwantar da Hankalinku, Ina Samun Sauki, Alhamdulillah!

Ku shigo shafin 👉 YALWA NEWS HAUSA kuyi following domin damun labarai

“Ina jin tausayin Tinubu, gwamnoni 22 na PDP sun mara wa Jonathan baya amma duk da haka ya fadi zabe” — Inji Sanata Ndum...
09/06/2025

“Ina jin tausayin Tinubu, gwamnoni 22 na PDP sun mara wa Jonathan baya amma duk da haka ya fadi zabe” — Inji Sanata Ndume

Subhanalillah: Adam a zango ya gamu da hatsari a hanyarsa ta zuwa kano daga kaduna.Hatsarin daya rutsa da Fitaccen jarum...
09/06/2025

Subhanalillah: Adam a zango ya gamu da hatsari a hanyarsa ta zuwa kano daga kaduna.

Hatsarin daya rutsa da Fitaccen jarumin da wasu abokan sana’arsa ya afku ne a kwanar dan Gora kafin maiyaki, daga nan alummar yakin s**ayi gaggawar kaishi wani asibiti dake garin Kwankwaso a Karamar hukumar Madobin jihar kano, daga nan ake sa ran wucewa dashi wani babban asibitin kamar yanda daya daga cikin yaransa da s**a gamu da hatsarin tare ya sanar dani a daren yau.

Ko dayake jarumin ya fito ya bayyana godiyarsa ga masoyansa a shafinsa na fesibuk bisa ga addu’o’in da suke masa.

Ku shigo shafin 👉 YALWA NEWS HAUSA kuyi following domin samun ingantattun Labarai

09/06/2025

Barkan mu da safiya daga ina Kuku Bibiyar YALWA NEWS HAUSA?

Labari Cikin Hotuna: Maimartaba Sarkin Kano Muhammad Sunusi yayi hawan Nasarawa cikin Nasara.
08/06/2025

Labari Cikin Hotuna: Maimartaba Sarkin Kano Muhammad Sunusi yayi hawan Nasarawa cikin Nasara.

08/06/2025

Mutum tara sun mutu a hatsarin mota a Jigawa

Gwamnatin Kano ta nemi gwamnatin tarayya ta biya ta diyya kan soke bikin hawan sallahGwamnatin jihar Kano ta nemi gwamna...
08/06/2025

Gwamnatin Kano ta nemi gwamnatin tarayya ta biya ta diyya kan soke bikin hawan sallah

Gwamnatin jihar Kano ta nemi gwamnatin tarayya ta biya diyya sakamakon soke bukukuwan hawan sallah da aka yi a jere tsawon shekaru biyu.

Kwamishinan kananan hukumomi da masarautu na jihar, Alhaji Tajo Uthman, ne ya bayyana hakan a lokacin da Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, ya kai gaisuwar Sallah ga Gwamna Abba Kabir Yusuf a fadar gwamnatin jihar.

Uthman ya ce jihar ta yi asarar kudade masu yawa saboda dakatar da wannan biki na al’ada da ake gudanarwa a kowace shekara, wanda ke jan hankalin masu yawon bude ido na cikin gida da na kasashen waje.

Tsohon Gwamnan Kano, Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya jajantawa ’yan kasuwar waya ta Farm Centre da ke Kano bisa gobarar ...
08/06/2025

Tsohon Gwamnan Kano, Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ya jajantawa ’yan kasuwar waya ta Farm Centre da ke Kano bisa gobarar da ta tashi a kasuwar.

Wannan na cikin sakon da ya wallafa a shafinsa na Facebook a Lahadin nan.

Kwankwaso ya bayyana alhininsa tare da adduʼar Allah ya mayar musu da alheri, da fatan Allah ya kare afkuwar hakan a nan gaba.

Ya kuma bukaci gwamnati da shugabannin kasuwa da su sanya doka kan yadda ake ajiye da mu’amala da na’urorin samar da wuta a kasuwanni don gujewa faruwar irin wannan mummunar gobara nan gaba.

Address

Goron Dutse Yalwa
Dala
ANBUDEWANNANGIDANJARIDA22/OCTOBER2022

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YALWA NEWS HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YALWA NEWS HAUSA:

Share