27/12/2022
Duk abinda kasa a gaba zakai to ka tabbatar kayi shi ƙarshen iyawarka ta yadda koda baka cimma manufarka akan wannnaabu ba, to bazaka zargi kanka da cewa rashin ƙoƙarin kane yaja maka rashin nasara ba, yazama dai kaji a ranka cewa Allah dama bai ƙaddara zaka samu nasarar bane kawai.
Barka da safiya
Sign: Muhammard Isma'eel MD