Buni tv

Buni tv Buni alheri ne

Congratulations Nura Azaren Buni on your Appointment As Special Assistant To His Excellency The Executive Governor Of Yo...
25/01/2023

Congratulations Nura Azaren Buni on your Appointment As Special Assistant To His Excellency The Executive Governor Of Yobe State Hon Mai Mala Buni CON Chiroman Gujba

Mai Mala buni limamin sulhu
17/01/2023

Mai Mala buni limamin sulhu

aminan hon Mai mala buni,Gwamna yobe state
25/10/2022

aminan hon Mai mala buni,
Gwamna yobe state

Congratulations Senator Bashir Machina. The incoming Senator of Yobe North. Federal High Court in Damaturu declares Bash...
28/09/2022

Congratulations Senator Bashir Machina. The incoming Senator of Yobe North. Federal High Court in Damaturu declares Bashir Machina as winner of Yobe North Senatorial Primary election.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN:Allah yayi wa Umar Yahaya Malumfashi waton Bankaura ko Kafi Gwamna acikin shirin Kwana...
27/09/2022

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN:

Allah yayi wa Umar Yahaya Malumfashi waton Bankaura ko Kafi Gwamna acikin shirin Kwana Casain rasuwa.

Kafi Gwamna yana daya daga cikin jarumai wanda suke bada gudunmawa sosai a Masana’antar Kannywood.

Allah masa rahama ya bada hakurin rashin sa

BUNI FAST FINGERS PROJECT ANNOUNCEMENT ANNOUNCEMENT ANNOUNCEMENTThe BUNI FAST FINGERS PROJECT under it's Director Genera...
27/09/2022

BUNI FAST FINGERS PROJECT

ANNOUNCEMENT ANNOUNCEMENT ANNOUNCEMENT

The BUNI FAST FINGERS PROJECT under it's Director General Hon Adamu Baba Jajere fipma will continue with the distribution of its Customized Recharge Cards today by 8.30pm In Shaa Allah

This gesture is courtesy of HM Misau

Follow our AMBASSADORS and grab your share. The Cards will showcase the level of work so far on the CONSTRUCTION OF ONE OF THE LARGEST MATERNAL and NEW BORN COMPLEX at YSUTH Damaturu undertaken by His Excellency HON MAI MALA BUNI the Executive Governor of Yobe State to provide dividends of democracy to the people of Yobe State.

The Secretary to the Yobe State Government Baba Mallam Wali mni and some government functionaries paid an official visit to the site of the edifice in Damaturu ahead of its commissioning soon In Shaa Allah.

PROMISE MADE PROMISE KEPT

We wish our Fast Fingers easy grab

ADAMU BABA JAJERE fipma
Director General BFF-P
27/09/22

Flood Updates 27 September 2022Evacuation of Vulnerable Women Children and the Elderly at High Risk Location Gasamu- Jak...
27/09/2022

Flood Updates 27 September 2022
Evacuation of Vulnerable Women Children and the Elderly at High Risk Location

Gasamu- Jakusko
For our team to access Jakusko, the victims will be conveyed through:

1.Gasamu to Garin Mallam by Road
2.Garin Malam to Jaliya by Boat 🚣‍♂️
3.Jaliya to Kajuwa Pata by Boat 🚣‍♂️
4.Kajiwa Pata to Girgir by Boat 🚣‍♂️
5. Girgir to Jakusko By Road

Though very challenging, as directed by His Excellency we will ensure victims are in safer location to access live saving Supports.

Already 10 man team from the community with our team and LGA are planning movement as well as concurrent food support to the women and children

Wata babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Birnin-Kebbi ta dakatar tsohon gwamnan jihar Sanata Muhammadu Adamu Aliero dag...
27/09/2022

Wata babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Birnin-Kebbi ta dakatar tsohon gwamnan jihar Sanata Muhammadu Adamu Aliero daga takarar dan majalisar dattijai na mazabar Kebbi ta tsakiya a jam’iyyar PDP.

Kotun ta kuma bayyana Alhaji Haruna Sa’idu Dan D.O a zaman halattaccen dan takarar sanata na PDP a zaben shekara mai zuwa.

A watan Yunin wannan shekarar ne Sanata Aliero ya sauya sheka zuwa PDP daga jam’iyyar APC mai mulki, yana ikirarin lashe zaben fidda gwani na mazabar da aka sake yi.

Sai dai, Alhaji Haruna Saidu da ke neman takarar ya yi fatali da wannan ikirari, inda ya kalubalanci lamarin a gaban kotu.

Hakan na zuwa ne kwanaki kalilan bayan da kotun ta hana Sanata Yahaya Abdullahi Argungu kasancewa dan takarar jam’iyyar PDP a mazabar Kebbi ta arewa.

Shi ma dai ya sauya sheka ne bayan kammala zaben fitar da gwamna

Birni da ƙauyuka suna cikin hasken wutar lantarki a karshin mulki gwamna mai adalci Gwanna talakawa Hon. Mai Mala Buni.S...
27/09/2022

Birni da ƙauyuka suna cikin hasken wutar lantarki a karshin mulki gwamna mai adalci Gwanna talakawa Hon. Mai Mala Buni.

Sako daga Kungiyar BUNI-GUBANA WOMEN AND YOUTH NETWORK

karkashin jagorancin Director General Hajiya Fatima Umar Gwamnaty Mairiga

mamammu maganin kukammu

Address

Damaturu

Telephone

+2348127777983

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Buni tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Buni tv:

Share