18/01/2025
Innalillahi Wa'innailaihi raji'un. Innalillahi Wa'innailaihi raji'un. Ya subhanallah.
Wallahi danaga wannan bidiyon, bansan sanda kwalla ya zuba a idonaba, saboda da Abin tausayine wannan Abin da Yafaru. Dukkan Wanda yagani Yasan dalilin Hakan.
Bari Kuji'' Dan Allah idan wannan Yaron basa cikin wahala Menene zaisa Yayi wannan munmunan Aikin, "Jama'a Yakamata mugayawa kammu Gaskiya, Akwai matsala fa domin wannan kasar tashiga masifar da batataba Shigaba.
Wannan Yaron ba hukunci za,amusu bafa kawai, tallafamusu yakamata ayi, a nemi iyayansu, anemi Gidansu, anemi Abinda zaina Taimakon iyayansu da kansu.
Ya K**ata ace wannan Yaron yanzu haka Yana makaranta, Yana Karatu, baisan wahalar ci, ko shaba, Amma kuduba irin Rayuwar Dayakeyi, Kuma dukkan Mai tausayi idan yaga wannan Yasan Abin a tausayane.
Allah Yakawo Mana mafita.
Allah Yasa adubi wannan Abin da idon Rahma.
Allah ya sauwakamana wannan masifar.
Wai Yaro mafa kenan, ba babba, Kuma har Yasan Yaya zaiyi ya fada shago.