
21/02/2025
DAMA TA MUSAMMAN GA MASU NEMAN AIKI!
Shin kana da sha’awar zama Business Relationship Manager (BRM) a Moniepoint?
Kuma kana da kwarewa wajen fita talla da samun sabbin ‘yan kasuwa masu bukatar pos? Idan haka ne, wannan dama ce ta musamman gare ka!
Menene BRM?
BRM (Business Relationship Manager) shi ne wakilin Moniepoint da ke da alhakin:
✅ Nemo sabbin ‘yan kasuwa da suke buƙatar POS.
✅ Taimaka musu wajen buɗe asusun Moniepoint.
✅ Tabbatar da cewa suna amfani da POS ɗin su yadda ya kamata.
✅ Samar da mafita ga masu amfani da POS idan sun sami wata matsala.
Me za ka samu a matsayin BRM?
🔹 Babban commission! Za ka samu kuɗi daga:
✔️ Duk POS ɗin da ka bayar.
✔️ Duk wata mu’amala da aka yi da POS ɗinka.
✔️ Rijistar sabbin abokan ciniki.
✔️ Mallakar katin ATM shima yana da commission!
Ka Cancanci Aiki Idan:
✔️ Kana da kwarewa wajen talla da samun sababbin abokan ciniki.
✔️ Za ka iya samo akalla ‘yan kasuwa 10 da suke buƙatar POS.
✔️ Kana da takardar makaranta *Diploma* ko sama da haka.
📩 Idan kana da sha’awa, Ka turo da cikakken bayanka ta WhatsApp don tantancewa:
👉 0816 092 2849
🔥 Kada ka bari wannan damar ta wuce! Adadin mutane da ake buƙata yana iyaka. Hanzarta turo bayananka!
Allah ya ba mu sa’a, Ameen!