The Hausa trust media.

The Hausa trust media. The Hausa trust media

23/05/2023

Assalamu alaikum.
Barka da asuba
dafatan anwaye Gari cikin koshin lafiya
Kai tsaye daga jaridar (the Hausa trust media.)

Kukuma daga ina kuke bibiyar mu.

Aisha Buhari ta yi wadannan kalaman ne a lokacin kaddamar da cibiyar kula da lafiya a fadar shugaban kasar Najeriya a ya...
19/05/2023

Aisha Buhari ta yi wadannan kalaman ne a lokacin kaddamar da cibiyar kula da lafiya a fadar shugaban kasar Najeriya a yau Juma'a, cibiyar da aka samar wa kayan aiki irin na zamani.

DW... Hausa

19/05/2023
Wai shin samari kun kula dacewa yan mata yan bana bakwai harma da wanda sukasha ruwa sunfi son namiji me gemu..  Kukuma ...
18/05/2023

Wai shin samari kun kula dacewa yan mata yan bana bakwai harma da wanda sukasha ruwa sunfi son namiji me gemu.. Kukuma mata me yakejan ra'ayin ku kan samari masu gemu.
Munajiran ansoshin ku.

The Hausa trust media.

18/05/2023

Jihar Montana ta zama jihar Amurka ta farko da ta haramta amfani da manhajar sadarwar zamani ta TikTok da China ta kirkira.

Hukumar Yaki da Miyagun Kwayoyi ta Saudiyya ta k**a 'yan Najeriya da ke dillancin hodar iblis da nauyinta ya haura Kilog...
18/05/2023

Hukumar Yaki da Miyagun Kwayoyi ta Saudiyya ta k**a 'yan Najeriya da ke dillancin hodar iblis da nauyinta ya haura Kilogram 55 a birnin Jidda.

📸: SPA
The Hausa trust media.

YANZÙ - YANZÙ: Mataimakin Shùgaban Kasa, Osibanjò, Yà Tattara Kàyansa Zai Ficè Daga VillaAllàh Sarki kòmai yayi farkò do...
18/05/2023

YANZÙ - YANZÙ: Mataimakin Shùgaban Kasa, Osibanjò, Yà Tattara Kàyansa Zai Ficè Daga Villa

Allàh Sarki kòmai yayi farkò dolè akwai karshenshi, k**ar yau ne aka ce shugaban kasa Muhammadu Buhari da Osibanjo sun lashe zabe a shekarar 2015, yanzu kuma gashi har sun shafe shekaru 8 wa'adinsu ya kare.

Ba iya shugabanci ba, duk wani abu na rayuwar nan da mutum ya fara dole wata ran sai ya daina ko kuma wa'adinshi ya kare ka koma dan kallo.

Daga ranar 29 ga wannan watan Buhari da Osibanjo duk sun koma 'yan kallo da bada shawari a Najeriya, mulki ya kare, babu iko sai dai neman Alfarma. Duk wanda Allah ya bawa iko a Najeriya ya kasa taimakon Al-umma na tabbata bayan ya sauka daga mulki zai fuskanci mummunan kalubale.

Allah kasa mu gama da Duniya lafiya, Allah ka cigaba da bamu damar da zamu taimaki al-ummar mu.

The Hausa trust media. ¤

Wata bazarawa ta ce ta kamu da son babban kwamandan Hisbah, Dr Harun Ibn Sina, kuma tana son ya taimaka ya yi wuf da ita...
18/05/2023

Wata bazarawa ta ce ta kamu da son babban kwamandan Hisbah, Dr Harun Ibn Sina, kuma tana son ya taimaka ya yi wuf da ita.

Hafsat Baby wata jarumar TikTok da hukumar Hisbah ke neman ruwa jallo bisa sharholiyyarta a shafin, ta ce ta tuba, ta yi nadama.

The Hausa trust media.

18/05/2023

Gwamnati ta amince a jinginar da filin jiragen sama na Kano da Abuja

Karin bayani - https://bbc.in/3On9J3o

18/05/2023

Gwamna Matawalle ya buƙaci EFCC ta binciki ministocin Buhari

Karin bayani - https://bbc.in/3MDdkZC

18/05/2023

Address

Damaturu

Telephone

+2348062699426

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Hausa trust media. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to The Hausa trust media.:

Share