09/04/2024
Gobe Sallah
1-Wanka da Kwalliya (Sabon kaya Idan da Hali)
2-Fita da Kabarbari
3-Da anje filin idi a zauna babu Nafila
4-A Tsaya a Saurari Khudubar Liman
5-A dawo ba ta hanyar da aka je ba
6-Aci a Asha a Gode Allah
7- Ziyarce Ziyar ce da gaishe gaishe
Allah ya karba mana Azumin mu da Sauran ibadun mu
تقبل الله منا ومنكم
Ismail Maiduguri