Yau Da Labari

Yau Da Labari YAU DA LABARI �

YANZU YANZU: ina kira ga Kungiyar ECOWAR ƙasashen da akayi ju*yin mulki Cikin Yan Muntina Zanga gama da Sojojin da s**ay...
25/05/2025

YANZU YANZU: ina kira ga Kungiyar ECOWAR ƙasashen da akayi ju*yin mulki Cikin Yan Muntina Zanga gama da Sojojin da s**ayi ju*yin mulkin na dawo gida Nigeria, Cewar Asari Dokubo

Ni kaɗai Zanga gama da Sojojin da s**ayi ju*yin mulki Ina rokon Shugaban ƙasa Bola Tunibu Kada ya wahalar da Kansa Zanje na gama dasu cikin yan Muntina

Asari Dokubo ya ce zai lallasa gwamnatin mulkin Sojoji a yankin Afirka idan aka ba shi dama.

Tsohon shugaban kungiyar tsagerun Neja Delta, Asari Dokubo, ya sha alwashin yin kasa-kasa da gwamnatin Sojoji na ju*yin Mulki

Dokubo ya ce idan har gwamnatin tarayya da kungiyar ECOWAS s**a ba shi dama za su ga yadda zai yi da masu ju*yin mulki da dakarunsu A cewarsa yana da kaya da mutanen da ake bukata domin yin gaba da gaba da su.

Sai dai wasu na ganin duk soki-burutsu ne kawai domin a cewarsu fadan shara ba daya ne da na bakin ruwa ba

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Yau Da Labari 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

An Káshé Sama Da Mutum Talatin A Wani Har̃í Da Aka Kai Garin Munga Da Magami A Jihar TarabaA yau, Asabar 24 ga Mayu, 202...
24/05/2025

An Káshé Sama Da Mutum Talatin A Wani Har̃í Da Aka Kai Garin Munga Da Magami A Jihar Taraba

A yau, Asabar 24 ga Mayu, 2025, an sake samun táshín hánkálí a Jihar Taraba, inda rahotanni s**a nuna cewa fiye da mutane 30 sun rasa ráyukánsu, yayin da wasu da dama s**a tsere daga gidajensu, sakamakon háré-hárén da ake zargin makiyaya masu dauke da mákámai sun kai a kauyukan Munga da Magami da ke Karamar Hukumar Karim-Lamido.

Wannan hari ya zo ne kasa da sa’o’i 28 bayan kammala taron zuba jari na kasa da kasa (TARAVEST) da aka gudanar a Jalingo, babban birnin jihar, wanda ya samu halartar manyan 'yan kasuwa da shugabanni na kasa.

Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya yi Allah-wadai da wannan hari, yana mai bayyana shi a matsayin abin takaici da rashin karbuwa, tare da yin alkawarin daukar matakan tsaro don hana faruwar irin haka a gaba.

Wannan lamari ya kara jaddada matsalolin tsaro da ke addabar yankin, musamman ríkícín da ke tsakanin manoma da makiyaya, wanda ya jima yana haddasa asarar rayuka da dukiyoyi a jihar.

Ina Kira Ga Gwamnati Da Ta Taimaka Ta Dauki Nauyin Ciyar Da Ni Ko Na Tsawon Shekara Daya Ne, Domin Ina Cikin Halin Rayuw...
20/05/2025

Ina Kira Ga Gwamnati Da Ta Taimaka Ta Dauki Nauyin Ciyar Da Ni Ko Na Tsawon Shekara Daya Ne, Domin Ina Cikin Halin Rayuwa, Saboda Yanzu Ba Na Koshi Kamar A Baya Da Zan Iya Shan Bokiti Uku Na Kunu, Ko Yau Na Ci Masar Dubu Tara Amma Ban Koshi Ba, Jiya Ma Tuwon Dubu Goma Na Ci Amma Sai Maleji Na Yi, Inji Babba

Wace shawara za ku ba shi?

KÙŤÙRÙ DA KUDINSA...Daya Daga Cikin Mahajjatan BanaWadanda ba su samu ikon zuwa ba su ma Allah Ya  ba su ikon zuwa
19/05/2025

KÙŤÙRÙ DA KUDINSA...

Daya Daga Cikin Mahajjatan Bana

Wadanda ba su samu ikon zuwa ba su ma Allah Ya ba su ikon zuwa

19/05/2025

Alhamdulillah

Address

Abuja
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yau Da Labari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share