Tukunyar matar talaka

Tukunyar matar talaka low class foods ,a wife and a mother

Kuzo muyi miyar yakuwa da allaiyahu Mara gyada mai musulmin dadi ❤️
24/08/2026

Kuzo muyi miyar yakuwa da allaiyahu Mara gyada mai musulmin dadi ❤️

Kuzo muyi breakfast mai Kashin masu kudi ❤️😍
24/08/2026

Kuzo muyi breakfast mai Kashin masu kudi ❤️😍

23/08/2026

Awara to the world food

Masu cewa wai kwadayin dare na hanasu bacci to kuzo in nuna muku yanda zaku kashe shi 😂
23/08/2026

Masu cewa wai kwadayin dare na hanasu bacci to kuzo in nuna muku yanda zaku kashe shi 😂

23/08/2026

Idan kasamu kudi kachi ka more inji Mallam 😂

23/08/2026

Masu aure kuma Allah ya Baku zaman lfy # fyp

Ki fadi gaskiya Hjya 😁keda oga wa yafi wani ciiiii 😂
22/08/2026

Ki fadi gaskiya Hjya 😁keda oga wa yafi wani ciiiii 😂

Ga danwakennan shine abincin rananku kuyimin reply inga masucin danwake ko munada yawa
22/08/2026

Ga danwakennan shine abincin rananku kuyimin reply inga masucin danwake ko munada yawa

21/08/2026

*mace mai aikawa a bata gishiri ko ashana
*mace mai zuwa Aron electric appliances
*mace mai Neman Aron kudi kuma bata biya Wacce kika fi tsana?

Wayyo Allah ,ya Allah duk wacce take kokarin taga ta samu ciki ya Allah ka bata mai albarka
21/08/2026

Wayyo Allah ,ya Allah duk wacce take kokarin taga ta samu ciki ya Allah ka bata mai albarka

Address

Abbari Byepass
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tukunyar matar talaka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share