Sautus Sunnah Daawah

Sautus Sunnah Daawah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sautus Sunnah Daawah, Media/News Company, pompomari farin masallacin Mallam Ibrahim damaturu, Damaturu.

📖 Da’awah bisa Al-Qur’ani da Sunnah
على فهم السلف الصالح

📖 Da’awah bisa Al-Qur’ani da Sunnah
🇳🇬 Najeriya
على فهم السلف الصالح. نسأل الله القبول والإخلاص
📞 08067553308 | 07035118589

Jibwis Yobe State Neman Addu'o'i da Al-qunut akan samun zaman lafiya da cigaban Jihar Yobe da Nigeria baki ɗaya  Shugaba...
11/03/2026

Jibwis Yobe State
Neman Addu'o'i da Al-qunut akan samun zaman lafiya da cigaban Jihar Yobe da Nigeria baki ɗaya

Shugaban Jibwis reshen Jihar Yobe
Sheikh Imam Yusuf Adam Muhammad Damaturu

Yana umartar dukkan 'ya 'yan kungiyar da ma sauran Al'umma Musulmai akan a ƙara dagewa wajen yiwa ƙasa da Jihar ta Yobe Addu'o'i na fatan ƙara samun zaman lafiya da cigaban ƙasa daga Bakunan mu masu Albarka.

Ƙasar mu da jihar mu da ma Duniya baki ɗaya Muslunci da Musulmai na buƙatar Addu'o'in mu, a lokutan sallolin mu na farillah, Nafiloli, Tarawihi, Tuhajjud, Lokacin buɗe baki da lokacin sahur Allah ya ƙara Ɗaukaka Muslunci da Musulmai, Allah ƙara bamu zaman lafiya da lafiya, Allah ya ƙara rabamu da makircin makirai akan ƙasar mu da Jihar mu ta Yobe.

Jibwis Social media Yobe State Directorate
22 Ramadan, 1447
11 March, 2026

25/02/2026

008 Ramadan Tafsir 2026 (Asubah)

24/02/2026

007 Ramadan Tafsir 2026 (Asubah)

23/02/2026

📌 AZUMI BA YUNWA KAWAI BA NE!
قال رسول الله ﷺ:
«من لم يَدَعْ قولَ الزورِ والعملَ به، فليس لله حاجةٌ في أن يَدَعَ طعامَه وشرابَه»
📚 رواه Sahih al-Bukhari
📝 Ma’ana:
Duk wanda bai bar ƙarya da aikata ta ba, to Allah ba Ya buƙatar ya bar abinci da shansa.
❗ Wannan hadisi yana nuna mana cewa: Azumi ba kawai barin ci da sha ba ne…
Azumi shi ne barin: – Ƙarya
– Gulma
– Zagi
– Ƙage
– Duk wani zunubi
🎯 Idan kana azumi, ka tsare: ✔️ Harshe
✔️ Idanu
✔️ Kunne
✔️ Zuciya
🤲 Allah Ya sa mu zama masu azumi na gaskiya, ba masu yunwa kawai ba.
📢 Idan ka amfana, ka yi sharing domin tunatar da wasu.

23/02/2026

006 Ramadan Tafsir 2026 (Asubah)

22/02/2026

Ramadan Tafsir 1447/2026
(Suratul A'araf 129-130)
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖

Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Lahadi 05/Ramadan/1447, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

21/02/2026

*Ramadan Tafsir 1447/2026*
_(Suratul A'araf 126-129)_
📖📖📖📖📖📖📖📖📖

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Asabar 04/Ramadan/1447, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

20/02/2026

*Ramadan Tafsir 1447/2026*
_(Suratul A'araf 114-123)_
📖📖📖📖📖📖📖📖📖

Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_

Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Juma'a 03/Ramadan/1447, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

20/02/2026

*02 RAMADAN TAFSIR 1447 /2026*

Ramadan Tafsir Daga Masallacin Gwallaga Bauchi A jahar Bauchi

Tare da:👉 *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo*

19/02/2026

01 RAMADAN TAFSIR 1447/2026.

[Surah An-Nūr: 6-]

{ وَٱلَّذِینَ یَرۡمُونَ أَزۡوَ ٰ⁠جَهُمۡ وَلَمۡ یَكُن لَّهُمۡ شُهَدَاۤءُ إِلَّاۤ أَنفُسُهُمۡ فَشَهَـٰدَةُ أَحَدِهِمۡ أَرۡبَعُ شَهَـٰدَ ٰ⁠تِۭ بِٱللَّهِ إِنَّهُۥ لَمِنَ ٱلصَّـٰدِقِینَ }

Daga: Masallacin Jumma'a Na Gwallaga Bauchi State.

Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON.

Da Alaramma
Abubakar Rariya

1/9/1447.
18/02/2026

Address

Pompomari Farin Masallacin Mallam Ibrahim Damaturu
Damaturu
620001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautus Sunnah Daawah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share