AMG MEDIA TV

AMG MEDIA TV fun

28/12/2025

"Ba'a nasara sai da hakuri.”

Sheikh Prof Isa Ali fantami l.
Allah kasa mudace Amin.

Wanne yafi: addu'a ko hakuri?Me yasa?  AMG MEDIA TV
25/12/2025

Wanne yafi: addu'a ko hakuri?
Me yasa?

AMG MEDIA TV

“Masussukah abunda Kai bai dace ba.”
25/12/2025

“Masussukah abunda Kai bai dace ba.”

Follow me ✅👍🎉
24/12/2025

Follow me ✅👍🎉

(1). Yana sa Allah Ya gafarta zunubaiAllah Mai rahama ne, yana karɓar tuba da istigfari.Yana kawo sauƙi daga damuwa da m...
24/12/2025

(1). Yana sa Allah Ya gafarta zunubai
Allah Mai rahama ne, yana karɓar tuba da istigfari.
Yana kawo sauƙi daga damuwa da matsaloli
Manzon Allah ﷺ ya ce: “Wanda ya yawaita

(2). istigfari, Allah zai ba shi mafita daga kowace damuwa.”
Yana jawo arziki da albarka
Allah Ya ce a Al-Kur’ani cewa istigfari yana jawo ruwan sama da ƙarin dukiya da ‘ya’ya.
Yana tsarkake zuciya

(3). Istigfari yana kawar da duhun zuciya da sakamakon zunubi.
Yana ɗaukaka daraja a wajen Allah
Masu yawan istigfari suna cikin bayin Allah na kwarai.

4). Yana kare mutum daga azaba
Muddin mutum yana neman gafara da tuba, Allah yana jinkirta azaba.
Istigfari mafi sauƙi:

Astaghfirullāh
Ana so a yawaita shi safe da yamma, da kuma bayan kuskure.

Address

Damaturu
2000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AMG MEDIA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share