Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Assalamu'alaikum. Wannan Zaure ne da zamu rinka turo karatun Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Da Karatuttukan Maluman Sunnah

Barkanku da Juma'a Masoya Malam Guruntum 😍❤️💖Fatan za mu yi Sallah Lafiya, Allah ya karɓi Ibadunmu 🤲 Allah ya ƙara wa Ra...
19/09/2025

Barkanku da Juma'a Masoya Malam Guruntum 😍❤️💖

Fatan za mu yi Sallah Lafiya, Allah ya karɓi Ibadunmu 🤲

Allah ya ƙara wa Rayuwar Malam Albarka tare da mu gabaɗaya





*TUNATARWA*Ka nisanci bidi’a da sabbin abubuwa a cikin addini, ka yi riƙo da Alqur’ani da sunnah a bisa fahimtar sahabba...
18/09/2025

*TUNATARWA*

Ka nisanci bidi’a da sabbin abubuwa a cikin addini, ka yi riƙo da Alqur’ani da sunnah a bisa fahimtar sahabbai.

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Hafizahullah

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

Kuna iya samun mu a shafin mu na Tiktok na Karatuttuka Maluman Sunnah tan na nan.👇tiktok.com/
17/09/2025

Kuna iya samun mu a shafin mu na Tiktok na Karatuttuka Maluman Sunnah tan na nan.

👇
tiktok.com/

NASIHAKa kasance mai kyautata mu’amala da mutane: iyaye, makwabta, mata da ’ya’ya.Ka yawaita istighfari da ambaton Allah...
17/09/2025

NASIHA

Ka kasance mai kyautata mu’amala da mutane: iyaye, makwabta, mata da ’ya’ya.

Ka yawaita istighfari da ambaton Allah, domin shi ne tsarkakewa daga zunubai kuma hanyar samun nutsuwa.

Shugabanmu Manzon Allah ﷺ ya ce: “Mai hankali shi ne wanda ya tsare kansa ya yi aiki da abin da ke bayan mutuwa.”

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Hafizahullah

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah





13/09/2025

Maluman Sunnah ❤️🥰 🤍

Tunatarwa:Ka tuna cewa duniya wuri ce ta wucewa, ba ta zama ba. Duk abin da kake yi ka yi shi cikin tsoron Allah domin a...
13/09/2025

Tunatarwa:

Ka tuna cewa duniya wuri ce ta wucewa, ba ta zama ba. Duk abin da kake yi ka yi shi cikin tsoron Allah domin akwai hisabi a gobe kiyama.

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah





Ka kiyaye sallah, domin ita ce ginshiƙin addini kuma abin da zai zama tambaya na farko a ranar alƙiyama.Mallam Ahmad Tij...
13/09/2025

Ka kiyaye sallah, domin ita ce ginshiƙin addini kuma abin da zai zama tambaya na farko a ranar alƙiyama.

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah





Assalamualaikum warahmatutllahi wabarakatuhIn sha Allahu Yau zamu fara turo TAFSIRIN SURATU ALI IMRANAllah ya ba mu ikon...
13/09/2025

Assalamualaikum warahmatutllahi wabarakatuh

In sha Allahu Yau zamu fara turo TAFSIRIN SURATU ALI IMRAN

Allah ya ba mu ikon aiki da karatun da zamu saurara

Mu hadu a whatapp group 👇

Ma sha Allah!!!Yau da Asuba bayan mun idar da Sallah Alaramma (Alaramma Zaharaddeen Adam Bauchi Kungas) yace mun zo kaga...
13/09/2025

Ma sha Allah!!!

Yau da Asuba bayan mun idar da Sallah Alaramma (Alaramma Zaharaddeen Adam Bauchi Kungas) yace mun zo kaga wani abun Alkhairi muna fita kawai ya nuna mun wata Sabuwar Mota ƙirar Toyota, yace mun jiya da dare Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum ya bashi kyautar ta.

Allah yasaƙa wa Malam da Mafificin Alkhairi, sai na tuna yau bai wuce sati Daya ba, ɗaya daga cikin Almajiran malam yake sanar dani irin Alkhairan da malam yake masa, yace mun yanzu duk wata sai malam yasa an bashi wasu kuɗi masu tsoka.

Na ce masa kaga wannan kuɗin da ake baka duk wata! kusan mutum 50 malam yasa aringa basu, kuma duka ɗaliban Majalisin ne.

✍️ Muhammad Sagir Ibrahim (Man Sagir)





01. SURATU ALI IMRAN~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, HafizahullahDOWNLOAD 👇https://t.me/Guruntumfans/1650Za ku Iya ...
12/09/2025

01. SURATU ALI IMRAN

~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah

DOWNLOAD 👇
https://t.me/Guruntumfans/1650

Za ku Iya bibiyar mu a wadanan shafukan na sada zumunta domin cigaba da samun karatuttukan Sheikh Ahmad Yusif Tijjani Gurumtum Hafizahullah

WHATSAPP GROUP
https://chat.whatsapp.com/ICrOK8b3ZJtKuOde0k4YU0

FACEBOOK GROUP
https://facebook.com/groups/624401426148819/

FACEBOOK FAGE
https://www.facebook.com/profile.php?id=100088743553435

WHATAPP CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029VamY6s75Ui2fUjz1iz3V





12/09/2025

Shin kun shirya a fara turo TAFSIRIN ALI IMRAN?
Mu hadu a Whatapp Group 👇

Juma’a Mubarak 🥰❤️Ustaz Abdulrahaman Shiekh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
12/09/2025

Juma’a Mubarak 🥰❤️

Ustaz Abdulrahaman Shiekh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah





Address

Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum:

Share